Tuhumar Kin Bayyana Kadarori: Kotu Ta Wanke Bukola Saraki

214

Kotun kula da da’ar ma’aikata ta Nijeriya ta yi watsi da karar da ke gabanta wadda ake tuhumar shugaban majalisar dattawan kasar, Sanata Bukola Saraki da laifin kin bayyana kadarorinsa.

A lokacin da yake yanke hukunci, shugaban kotun Danladi Umar, ya ce masu shigar da karar sun gaza gabatar da kwararan hujjoji kan zarge-zargen da ake masa.

Kotun ta yanke wannan hukunci ne a yau Laraba da safe.

 

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here