Shugaba Buhari Ya Yi Kira Ta Waya Da Bisi Akande

202

Shugaban Nijeriya Muhammadu Buhari ya yi wa tsohon shugaban jam’iyyar APC mai mulkin kasar Cif Bisi Akande wayar tarho, inda ya yi masa ta’aziyya bisa ga rasuwar matarsa Madam Omowunmi Akande .

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here