Mun Kammala Shirye Shiryen Dawowar Buhari – Fadar Shugaban Kasa

372

Rahotanni daga Fadar Shugaban kasar Nijeriya sun tabbatar da cewa an kammala duk wasu shirye shirye na tarbon Shugaba Muhammad Buhari wanda ake sa ran zai iso Nijeriya a cikin wannan mako daga birnin Landon inda ya kwashe kusan watanni uku yana jinya.

Wata majiya daga Fadar Shugaban kasa ta nuna cewa duk ma’aikatan ofishin Shugaban da jami’an tsaro sun kasance cikin shiri in inda iyalan Shugaban suka rigaya suka isa Abuja daga birnin Landon.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here