Shugaban Kasa Muhammadu Buhari tare da Sarkin Jordan Abdullahi II a lokacin da shugabannin biyu suke kulla yarjejeniyar kawance, bayan an kammala taron majalisar dinkin duniya sashi na 72, a birnin New York, a tare dasu Mai bayar da shawara kan harkokin tsaro, Babagana Monguna da Ministan kasashen waje Geoffrey Onyeama

61

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here