Home TUNTUBI LEADERSHIP A YAU

TUNTUBI LEADERSHIP A YAU

Ga wadanda ke bukantar tuntubar jaridar Leadership A Yau, domin fadin ra’ayi, ko kuma shigar da wani korafi, ana iya aiko mana da sako ta adireshinmu na yanar gizo, ko a kira daya daga cikin lambobin da muka bayar a kasa.

ADIRESHIN TUNTUBA

DANGANE DA MU

Jaridar Leadership A Yau, jarida ce wacce ta bubbugo daga jaridar Leadership Hausa, wacce aka saba wallafa ta duk Juma’ar Karshen mako. Sai dai a wani sabon tsari da salo da jaridar Leadership A Yau ta zo da shi, shi ne kusantuwarta jaridar Hausa ta farko da ke fitowa a kullum.  Leadership A Yau za ta rika kawo muku labarai da dumi-duminsu dangane da siyasa, kasuwar hannun jari, kasuwanci, noma da sauran labarai daga sassan Nijeriya.

Send us a message!

LATEST POSTS

Saraki Da Dogara Sun Sake Ziyartar Shugaba Buhari A Landan

A yau Alhamis ne Shugaban majalisar dattawan Nijeriya Bukola Saraki da Kakakin majalisar tarayya Yakubu Dogara, suka sake ziyartar Shugaban Nijeriya Muhammadu Buhari a...