Babban Lauyan Nijeriya, Femi Falana, ya bayyana cewa, babban laifi ne ga farar hula ya mari Dan sandan da ke bakin aiki sanye da kayan sarki.
Sai dai kuma, ya yi karin bayanin cewa, babban laifi ne ga Dansandan ya mari farar hula, idan kuma har ya kai ga aikata hakan, Dansandan yana iya fuskantar hukuncin daurin shekara ishirin da biyar a gidan yari ba tare da ba shi zabin biyan tara ba.
Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe
Shiga zaurenmu na WhatsApp