Connect with us

KASASHEN WAJE

Harin Paris: ‘Yan Sanda Sun Harbe Direban Motar Da Ake Zargi Da Afkama Sojoji

Published

on


A yayin da ‘yan sandan kasar Faransa su ke farautar mutumin da ake zargi da afkama sojoji a kusa da wani barikin soja a birnin Faris, wanda haka ya jawo harbe-harbe, rahotonni sun tabbatar da cewa ‘yan sandan sun harbe mutumin a yau Laraba.

A lokacin da yan sandan suke kokarin gano motar da aka kai harin da ita kirar BMW, wacce ta gudu bayan harin, Patrick Balkany shine magajin garin ya kira lamarin da cewa ”babu shakka aikin ganganci ne”

Wani gidan talabijin na kasar faransa ya bada rohoton harbe-harbe a wata hanyar mota a arewacin kasar ta Faransa, da kuma kama wanda ake zargin.

 


Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

LABARAI