Connect with us

Tauraruwa Mai Wutsiya

Iyaye Sun Sayar Da Jaririyarsu Akan Naira 400,000 A Imo

Published

on

Bayan mako uku da aka yi ana wani bincike wandamasu bin diddikin laifi na sashen ‘yansandar farin kaya, na jihar Imo sun kama maya da miji, saboda zargin da ake yi masu na sayar da Jaririyarsu, Chine cherem, yan awoyi bayan da aka haife ta akan kudi Naira 40.000.

Su dai matar da mijin wato Ifeanyi mai shekaru 35 ita kuma matar Elijah da ke da shekaru 30 ‘yan asalin Amakpo ne a cikin Karamar Hukumar Isiala Ngwa ta Kudu , daga jihar Imo. Amma kuma suna zaune ne a Ireti a Karamar Hukumar Owerri ta yamma ta jihar Imo.

Sauran wadanda ake tuhuma da aikata laifin sun hada da Grace Mezu mai shekaru 55, a Umuota uratta a Karamar Hukumar Owerri ta kudu, sai kuma Fedalia Ariri mai shekaru 55, ita ma daga Umuoba Uratta da kuma Amarachi Obiekwe mai shekaru 49 daga Osina a Karamar Hukumar Ideato ra Arewa.

Da yak e nuna su ranar Litinin a Hedikwatar ‘yansanda ta Owerri mai magana da yawun ‘yansanda Andrew Enwerem ya ce, matar da mijin sun hada kai ne wajen aikata laifin, ranar 26 ga watan Janairu 2018, ‘yan awoyi kadan bayan haihuwar jaririyar, suka sayar ma Obiekwe tare da taimakon Mezu da kuma Ariri.

Enwerem ya bayyana cewar su matar da mijin sun haifi ‘ya’ya bakwai amma kuma ba wanda ya san inda biyu daga cikinsu suke.

Ya kara bayanin cewar matar ta haihu ne a gidan da yake, yayin da su kuma masu saye sauka bada kudin sayen ba tare da, wani bata lokaci ba. Sai suka dauki jaririyar.

Mai magana da yawun rundunar ‘yansanda ya ce, an anso jaririyar ne ranar 17 ga watan Fabrairu. Ajihar Lagos, karin bayani kuma kwamishinan ‘yansanda na jihar Imo Chris Ezike, ya bada umarnin bayan am kammala bincike sai a kai su kotu.

Enwerem ya kara jaddada bayanin cewar ita Jaririyar an hanta ta samu so da kauna itin na Iyaye, bada daewa da haihuwar bane m su iyayen suka yanke shawaar sayar da diyarsu., suka amshi Naira 400,000 maimakon diyarsu.

Da yake shi kwamishinan ;yansandan na jihar mai sha’awar sai  an yi adalci ne , ya kyma ce wannan al’amari rashin imani ne da kuma tausayi, ya kuma yi kula da tabbagtar da an yi adalci, daga nan kuma sai, a kai su zuwa kotu.

‘’ Tunda an gano maganar sayar da jariyarar maganar hadin baki  ne nasu iyayen biyu me, kawamishinan, kuma an gano ita mahaifyar jaririyar yana daga cikin wadanda suka wasu, sai ya bada umarni na a amshe ita jaririya daga wuri  hannun mahaaifiyar, a mika ta zuwa ma’aikatar harkokin mata.

‘’ Su wadanda ake zai sun yi wasu muhimman bayanai don haka zasu zasu tabbatar da an yi adalci, ya kuma kara bayanan cewar su wadanda suke son su mallaka yara, su bi hanya wadda ta dace.

Al’amarin ya yi matukar bada mamaki ne lokacin da su iyayen jaririyar da sauran wadanda ake tuhuma, lokacin da suke ta ganin laifin juna da kuma zargi

Lokacin da wadanda ake tuhuma da aikata laifin mahaifin jaririyar Ifeanyi y ace, mahaifiyar jaririyar tana daga cikin wadanda suka ikata laifin. Amma kuma Emmaculata ya karyata sanin wani abu danagane da aikata laifin.

Da yake magana da manema labarai matar wadda ake tuhuma da sayen jariryar Obiekwe tace ta ba su mahaifan jaririyar kudaden  a cikin gidansu.

Mahaifin jaririyar wanda ya yarda da cewar ya sayar da ‘yarsa saboda kudi, amma kuma matar it ace ta shirya ita badakalar.

Ya ce, shi da matar shi sun ba Mezu wanda ya kawo mai sayen mnaira dubu 6,000 daga cikin kudin da aka sayar da ita jaririyar.
Advertisement
Click to comment

labarai

Share This

Share this post with your friends!