Connect with us

KIMIYYA

Abubuwa Biyar Da Suka Kamata Ka Cire A Sabuwar Wayarka

Published

on

A cewar adirenshin Androidpit.com watakilan kana bukatar ka dakatar da wadannan alamomin daga sabuwar wayar ka ta  smartphone wadda baka jima da sayen ta ba.

Abin da ya hada da sarrafa kansa da haske da sauran alamun da zasu iya shafar batirin ka na waya, wadanda suka sarrafa wayar,sun bayar da na’ura mai sarrafa kanta ta hasken wayar.

Wayar tana gano yawan haske  sannan ta amince dashi yadda za a ji dadin yin karatu.

Wannan dabarar abar jinjinawa ce, amma sakamakon yana janyo bacin rai a mafi yawancin lokuta runda hasken yana wuce iyaka.

Ma’anar hasken shine karfi da kuma yadda amfani dashi yake karuwa, wato ma’ana, batirin ka zai dinga jin jiki, wato a takaice, ka kashe hasken don batirin ka ya yi karko.

Fuskar wayar shine sanadarin da mafi yawanci yake shafar wayar ka ta smartphone, a saboda hakan babu abin da zaka yi asara idan kayi dubi akan fuskar wayar ka don ka gano ko akwai  wani abu da ya kamata ka canza.

Wannan ya danganta ne da dabi’ar ka na yadda kake amfani da wayar ka, amma amma amafi yawanicn lokaci, baida wani amfani ka bar fuskar wayar ka a bude fiye da mintinoni masu yawa.

Sirrin shine don ka habaka karfin batirin ka akan ko wacce waya.

Wayar ka ta  smartphone watakilan zata kasance tana dauke da akalla guda daya  wanda baka sha’awar sa.

Koda wani aiki ne daga Google, misali  (Duo), wanda masana’antar da ta sarrafa wayar suka sanya maka shi kyauta ko kuma wanda app ya dauki nauyin sanyawa.

A cewar masu sarrafa wayar, yawan wadannan apps din sun bambambanta, amma abin da yake da tabbaci shine, wadannan apps banda rufe waje zasu kuma durkusar da fuskar wayar ka.

Idan hakan ta faru, za a iya cire wadannan apps kuma zakafi jin dadi inka cire su.

Kamar yadda dokar apps na Google ba’a iya cire su, har ila yau, wasu maballai din wadanda suka sarrafa wayar sune suke sanya su kyauta kuma baza a iya cire su kwata-kwata.

A saboda haka a cikin sauki kawai shine ka tsayar dasu, banda kara samar maka da wajen zaka samu dogon lokaci baka damu dasu ba.

Don kayi hakan, sai shiga wurin da zaka yi canji a wayar ka sai ka gano jerin maballai don ka bincika wajen neman daya.

Karfin wayar da tafiyar da ita:

Idan wayar ka ta  smartphone ba mai da karfi bace, ka yi dukkan abin da ya dace don ka sanya ta dinga yin tafiya a cikin sauki.

Akwai wata dabara da zata iya taimaka maka da zaka dinga amfani da ita a kullum wato na dakatar da karfin wayar da tafiyar da ita.

A takaice, wadannan alamomin sune kake gani a lokacin daka koma daga wata fuska zuwa kan maballai, zasu kasance suna da kyau, amma  su wajibi ne.

Idan ka dakatar dasu, tafiyar wayar ka zaifi sauri.

Abin da ya kamata kayi shine ka ka bar zabin ka (debeloper). In har kayi hakan, zaka gano zabi na (debeloper) da samfarin (Window). In har kayi wannan, sai ka rage ta misali zuwa 0.5 ko kuma ka sake tashin ta.

Babiretin da kara :

Wadannan an sanya su ne don samun sauki jin kira, amma sai dai a aikace, suna sanya damuwae dake wuce iyaka.

A takaice, kana iya tambayar kanka shin wannan alamar tana da wani mahimmanci a gare ka, in basu dashi kana iya dakatar dasu.

Yadda ake tsayar da dasu:

Ka shiga cikin inda ake tsara waya na kara da bayanan da suke shigowa cikin wayar:

Idan har ka shiga cikin wannnan tsarin, zaka iya tsayar da komai.

Karar inda ake buga waya da karar fuskar kulle waya da chanza sauti da sautin taba waya da sauran su.

Ya kamata ka kula cewar, idan wayar ka ta smartphone wani tsoho ya yi amfani da ita wanda bai san yadda ake sarrafa ta ba, ana baka shawara ka bar a babiretin yadda zaifi jin dadin yin amfani da ita.

Sanya tallace-tallace:

Kwarai Google yana yin amfani da datar ka don gano ka sosai, inda hakan yake bashi dama ya ya doraka.

Idan har ka amince da  Google akan wayar ka ma’ana ka amince da dukkan dokokin sa.

Zai samu bayanai akan ka ta hanyar gudanar da ayyuka da maballai. Baka iya yin komai akan wannan ba sai in har ka fita daga kan Google, amma zaka iya yanke shawarar wanne maballai ne kake son yin amfani dashi a zaman (ID) din ka ko a’a.

Idan ka yanke shawarar tsayar da wannan zabin, Google ba zai baka dama ba kuma zaici gaba da dora ka amma kana iya ci gaba da turawa.

Don yin wannan, a cikin sauki sai ka shiga inda ake sarrafa waya sai ka tura bincike a Google.

Zaka gano dorawa san nan ka iya saita wanne maballai mai yuwa kake son yin amfani dashi a matsayin (ID) dinka.

Tabbas kana son kaga dorawa yafi maka ka bar wannan zabin, amma bazaka iya dakatar da Google wajen sanin bayanan ka ba.

Dalilan da yasa ba’a iya tsayar da wadannan alamomin: dukkan mu muna son muga wayar mu ta smartphone ta kwafi komai a cikin sauri  sannan kuma ta baiwa bairin mu kariya.

Wasun mu zasu iya samun dama akan wasu idan wayar ka ta smartphone mai karfi ce, inda kuma wasu zasu iya fuskantar wahalhala.

Ga dukkan ko wanne, an bayar da shawara cewar, ka kaucewa matsalolin da zasu iya bijirowa kota halin kaka.

Darasin da masu amfani dashi suka koya:

Darasin da ka koya daga wayar ka ta smartphone ya danganta da sanadaran masu yawa da take dashi, inda wasu zasu kasance suna da sarkakiya. Wani abin zai kasance yana da ban takaici a kullum.

Sirri da tsare bayanan ka da kai kadai zaka iya gani:

Idan har wadannan kalaman suna da mahimmanci a gare ka, domin a kwanan baya sun kasance a matsayin kanun labarai.

Alal misali, badakalar kwanan baya ta Cambridge Analytica ta cike kafar sada zumunta ta saboda sukar da akai ta yi akan tsarin kasuwancin da kuma fallasa wasu dabi’u da sauran sunayen manyan mutane

a fannin fasaha.

 
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

labarai

%d bloggers like this: