Connect with us

KIWON LAFIYA

Shan Kofin Shayi Uku A Rana Na Inganta Lafiyar Zuciya –Masana

Published

on

Shan kofin uku na shayi ko kuma coffee ko wacce rana zai taimakawa mutane wajen rabasu da kamuwa da, bugun zuciya ba yadda ya gace ba, ko kuma arrhythmia, wannan kuma wani sabon bincike ne wanda aka yi, ya bayyana  hakan ranar Talata.

Coffee yana daya daga cikin abin sha wanda kowa ya san da hakan, shine kuma abinda ke bayar da gamsarwa, kamar yadda ya kamata.

Fiye da kashi 80 cikin 100 na wadanda suka saba da yin bincike a Amurka, sun amince da marasa lafiya da suke da palpitations, ko kuma arrhythmia, su bar shag aba daya ko kuma su rage caffeine.

Amma kumawani sabon binciken da aka yi a jami’ar Melbourne’s Baker Heart da kuma cibiyar taimakawa masu cutar ciwon sikari, tare kuma da masu ruwa da tsaki, sun nuna an samu sauki a cutar atrial fibrillation( bugawar zuciya da bai kan ka’ida) da aka kara yawan shan caffeine.

Shi dai binciken an yi nazari shi, saboda kuwa an yi amfani ne da mahalarta 228,465, saboda  a gano yadda shi nmizanin atrial fibrillation, abin yana raguwa da kashi6 cikin kashi 100, ga wadanda suke shan coffee, yayin da kuma wani nazarin da ka sake yi na 115,993 ya nuna cewar idan su marasa lafiyar suka bar shan coffes za a iya samun damuwa ko kuma kamuwa da wata matsala ta cuta , sun samu raguwa kashi 13.

‘’Akwai wani abu wanda su al’umma suke ma shi wani kallo wanda aka danganta cewar caffeine wani abu ne wanda ke samar da matsala ga zuciya, wanda ya shugabanci rubuta rahoton, Peter Kistler, wanda  wata cibiya ce ta kulawa da matsalolin zuciya da kuma cutar ciwon sikari, kamar dai yadda ita cibiyar ta bayyana.

‘’Dogon binciken da muka yin a harkar lafiya ya nuna cewar duk yadda ake tsammani, abin bah aka yake ba’.

‘’Abin sha wanda ya kunshi coffee kamar shi coffee din da kuma ganyen shayi, suna da wasu sinadarai wadanda, suke da anti-arrhythmic da kuma wasu abubuwan da suke kare jiki, da akae kira antitodidant wanda ke shafar antagonism na adenosine.

 
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

labarai

%d bloggers like this: