Connect with us

Tauraruwa Mai Wutsiya

Miji Na Ya Yi Min Asiri, Matar Aure Ta Shaida Wa Kotu

Published

on

Wata matar aure mai suna Rashida desokan, wadda ke da ‘yaya shida ta roki wata kotun gargajiya dake yankin Mapo  a garin Ibadan data dates igiyar aurenta data shafe shekaru ashirn da takwas tsakanin tad a kasha auren da mijin ta mai suna Mustafa a bisa zargin da take yiwa miinjin na cewar ya magance ta.

Rashidat a takardar ta koke da ta gabatarwa da kotun t ace, mijin nata ya tarwatsa mata rayuwar ta ta hanayar yin amfani ta.

A cewar ta, tun lokacin da muka koma sabon gidan mu nida mijina, ya zamar mani karfen kafa, inda baya bani kulawar data dace a matsayin matar sa.

Rashida desokan ta ci gaba da cewa nice nake kula da yana mu domin baya biyan masu bukataun su a zaman yayan sa.

A cewar ta, sakamakon tsafin day a yi mi, hart a kai ta kawo jinni yana fita daga gaba na kuma yana ywana cin zarafi na a gaban makwabtan mu duk da na roke shi akan zargin da yake yi mini na yin zina.

Ta kara da cewa, ya gayawa kowa cewar ni karuwa ce kuma ina cin amanar sa ya kuma ce in bar masa gidan sa ko kuma in mutu a wulakance, ta kara da cewar kwanan baya yaje gidan Radiyo, inda ya tuna mini asiri, har a gaban yaya na yana ci mini mitinci.

A cewar ta, wanda yake zargin na tara dashi, makwabcin sa ne kuma a wani lokacin yana ziyartar mu hart a kai ta kawo ya daina  kwana dani.

A nashi jawabin, mijin ya ce, bai karyata zargin da ake yi masa ba, inda ya ce matar sa fasika ce.

Alkalin kotun Ademola Odunade, ya dage sauraron karar zuwa ranar 18 ga watan Yuli don yanke hukunci.

 
Advertisement
Click to comment

labarai

%d bloggers like this: