Connect with us

Tauraruwa Mai Wutsiya

Mutum Uku Da Ake Zargi Da Yi Wa ’Yar Shekara 15 Fyade Sun Fada Komar ’Yan Sanda A Laegas 

Published

on

Jiya laraba rindinar yan sanda ta jihar Legas ta sanar da cewar, mutane uku suna hannun ta a bisa zargin yiwa ‘yar shekara sha biyar fyade a naguwar Itakete Imude  dake yankin Ajangbadi, a cikin jihar.

Kwamishinan ‘yan sanda na jihar  Edgal Imohimi ne shedwa manema labarai hakan, inda ya ce, wadanda ake zargin, an cafke su ne a ranar daya ga watan Yuni a anguwar Ajangbadi.

A cewar sa, wadanda ake zargin sun rufewa yarinyar idon ta ne da jan tsumma suka kaita wani daki mai lamaba hamsin da biyu dake angwar ta Ajangbadi sannan suka yi mata fayden.

Ya sanar da cewa a lokacin da aka bincikei wadanda ake zargin, sun karyata zargin da ake yi masu ,inda ya ce wadanda ake zargin, za’a gurfanar dasu a gaban kotu.

 
Advertisement
Click to comment

labarai

%d bloggers like this: