Connect with us

Tauraruwa Mai Wutsiya

Wani Mutum Ya Hau Saman Babban Masallacin Makkah Ya Diro Ya Mutu

Published

on

Wani mutun da ba’a tabbatar da ko dan wacce kasa bace ya hau saman ginin babban Masallacin  Sudiyya ya fado ya mutu.

Jaimi’an ‘yan sanda a kasar ne suka sanar da hakan a ranar asbar din data gabata.

Kafar ta SPA ta ruwaito cewar an kai gawar wanda ya mutun asibi don gano ko waye shi da dalilin da yasa ya dauki wannnan matakin duk da cewar an sanya shinge na karafa a masallacin.

Kafar yada labari ta SPA ta ruwaito cewar, wannan lamarin ba shine karo na farko ba, domin kuwa wani dan kasar ta Saudiyya shima ya tada kokarin cinnawa kansa wuta a gaban Ka’aba, inda jami’an tsaro suka dakile yunkurin nasa.

A duk shekara Musulmai mahajjata daga kasashen duniya suna zuwa Saudiyya ko Madina don yin ibada.

 

 
Advertisement
Click to comment

labarai

%d bloggers like this: