Connect with us

Tauraruwa Mai Wutsiya

Abubuwa Tara Da Za Su Janyo Ra’ayin Barayi Ga Gidan Ka

Published

on

Idan Ka daukarwar WA ranka cewar kana son ka kawata gidan ka ta hangar kashe masa dimbin kudi, to ka kwana da sanin cewar kana baiwa bariyi damar zuwa gidanka ne don suyi maka sata.
Gida wani abune da yake sirri,amma idan ka hakikance sai ka yi masa gyara na azo a gani, tofa kaine zaka yabawa Aya zaki nan haha.
A nan ga wasu hanyoyi tara da watakilan zaka gane Kurakuren da ka jefa gidan ka yadda carat zasu zo gidan ka.
Sanya kawatacciyar kofar shiga guda:
Kofar shiga gidan ka itace ta farko da barawo zai fara kallo kuma itace zai fara kaiwa hari domin kofar gidan data sha fenti sosai mai kyau, hakan ne bai baiwa barayi tunanin cewar cikin gidan yafi haka.
Kofa daya ta kullewa:
Barayi suna dubawa suga ta yaya ne kake kulle kofar ka yadda zasu samu damar shiga gidan ka don suyi maka sata,amma idan kofar ka mai rubi biyu cell, zai yiwa barayi wuya shiga gidan Ka.
Kwandon zuba shara:
Zubar do akwatuna ko jakan kuna a cikin kwandon zuba shara kamar kana gyayyatar bariyi ne zuwa gidan Ka. Har ila yau akawai bukatar ka kare yadda bararayi zasu zo gidan musannan ta hanyar nuna jin dadin ka a bayyane don ka sanya sabuwar talabijin a gidan Ka ko kuma ka yarda kwalin talabijin din sabuwa da ka saya a cikin kwandon zuba shara.
Barin harabar gidan ka cikin duhu:
Barayi basa son su kuskure wajen ganin su in son zo sata, amma ka tabbatar da Cesar fitilu na tsaro masu duhu daka sanya a farfahiyar gidan ka, ka kuma tabbatar da ka sanya ido sosai a kofar shiga gidan Ka.
Shuka fulawa kusa da taga:
Idan ka shuka fulawa kusa da taga kamar Kana baiwa barayi damar su diro cikin gudan ka ne.
Barin wasiku su taru a cikin akwatin ajiye wasiku na kofar gida:
Barin wasikun ka su taru barkatai a cikin akwatin ka na kida wanann yana nuna cewar baka gari kuma Ka baiwa darayi dama ce na su shiga gidan ka suyi maka sata.
Barin kofar shiga gidan ka a bude:
Idan baka son barayi su shigar maka gida, ka tabbatar da akoda yaushe kofar gidan ka a kulle yake. Hatta kabulen kofar shiga falon ka ya kasance a rufe ruf.
Barin gida ba kowa:
Barayi suna son shiga gidan da ba kowa don yin satar su a tsanake, a saboda haka in har zaka yi nisan zango,, to ka tabbar ka dauki wasu matakai kamar barin Radiyon ko Talabijin a kunne ko kuma ka bar wutar cikin gida a kunne,inda Hanan zai nuna kamar akwai wani a gidan.
Rashin sanya karaurawar kara a gidan ka:
Sanya karaurawar kara a cikin gidan ka tana taimakawa wajen razanar da barayi don kada su shigar maka gidan Ka OK kuma kafa naurar ka ta
Advertisement
Click to comment

labarai

Share This

Share this post with your friends!