Connect with us

Tauraruwa Mai Wutsiya

Dubun Wasu Da Ake Zargi Da Fashi Ta Cika A Delta

Published

on

Yan fashi da makami biyu da ake zargi basu ji da dadi ba a hannun yan sanda dake rjndinar yan sanda ta jahar Delta dake garin Warri saboda kwarewar su wajen kwacewa mutane dikiyoyin su musamman yan mata a yanjin Odion
A cewar wani ganau wadanda yace, wadanda ake zirgin suna cikin yin fashi ne da misalin karfe misalin karfe 6:30 na yammacin litinin data gabata labari ya riski jamianta suka isa wurin, inda sakamakon musayar wuta tsakanin su da yan sandan yan fashin suka samu munanan raunuka da ya janyo mutuwar su bayan an kai su asibiti.
Kakakin rindinar jahar, Andrew Aniamaka ya tabbatar da lamarin,inda yace wadanda ake zargin sun mutu ne a lokacin wata artabu da jamian ofishin yan sanda na gundumar A dake Warri a ranar biyu ga Yulin 2018 a wajen madakatar mota dake titin Odion an kuma same su da bindiga kirar AK47 da albarusai da wayoyi kirar Infinid da Nokia gawarwakin su an kai dakin aje gawa har ila yau rindinar tana ksn farautar sauran yan fashin da suka atce a lokacin da lamarin ya auku.
Advertisement
Click to comment

labarai

Share This

Share this post with your friends!