Connect with us

KIWON LAFIYA

Dalilin Da Ya Sa Fitsari Ke Kumfa

Published

on

Yawancin masu karatu suna tambayoyi a wsu lokutta da suke wuce, ko mi yasa suke ganin kumfa a fitsarinsu, tun da yake  abin ya an kusa samun sauki saboda kuwa wadannan amsoshin zasu iya dan taimakawa, a dan samu kwanciyar hankali. A wannan makon a kokarinnda ake yin a samar da masoshi, akan tambayoyin da aka yi, an dauki lokaci wanda shi ma saboda saboda a samu dalilan da suka sa ake samun hakan. Hakanan ma za a duba saboda gano dalilan da suke sa fitsari yana yin kunfa. Shi fitsari wani abu ne wanda ya kammala amfani a jikin mutum ko kuma dabba don haka abinda baya da amfani ne, wanda kuma aka yi amfani da shi wajen sinadarin yin gunpowder, idan fitsari yayi kumfa, wannan ya faru ne saboda dalilin da shi fitsari yana fitowa ne da sauri daga mafitsara, wannan kuma babu wani bambanci tsakanin mace ko kuma namiji. Lokacinn da fitsari yake zubowa idan kuma kuma ya samu wani wuri yadda abin nya kasance kamar ann gwada da wurin, karfin yadda fitsarinn yake zuwa shi yasa aka ganin hakan. Idan mutum yayi fitsari da yawa kuma cikin karfi da suri, sai shi fitsari ya kasance kamar yana da kumfa, wannan fitsari yana iya kasancewa kamarb wani lokacin kunfar ta dara wadda ya saba gani, wannan abinda yake faruwa ne duk lokacin da aka yi fitsari, idan kuma abin ya wuce hakan watakila saboda akwai wasu al’amuran da suka shafi  lafiya, fiye dab yadda ake gani lokutan da suka wuce.

Idan akwai sabulu cikin ruwa wanda aka rufe lokacin da ake yin fitsarin yana iya samar da kumfar, shi fitsarin yana iya nuna kumfar tafi tada, amma kuma lokacin da ka zuba carbonated drink ko kuma giya, wannan abinda za a gani ke nan don haka tsakanin fitsari da kumfa, idan kuma mutum yana fama da matsalar data shafi Koda.

Saboda hawan jin ko kuma ko kuma cutar ciwon sikari, ko kuma ciwon da ya shafi Koda amma ta ciki, saboda wata cuta, ko kuma wata matsala, sai protein ya fito cikin fitsarin, su wadannan sinadaran protein suna rage matsalar da ake ji saboda fitsari, ta hanyar da tayi kama da sabulu yake yi, lokacin daya hadu da ruwa.Proteins wasu sinadarai ne wanda suma suke dauke da wata kwayar halitta babba wadda ake kira molecular weight, lokacin da aka same su a fitsarin, ana kuma kiran wannan yanayi ada sunan proteinuria. Ko kuma tare da wanda wanda shi ba a taba yi ma shi wani magani ba, kamar dai yadda aka bayyana, watakalia ko saboda sun ki zuwa wani asibiti ne, ko kuma basu damu da wata alamar da suka gani ba, saboda wasu dalilai. Shi ganin protein cikin fitsari abinnya nuna ya kamata a gane dalilin dab yasa hakan, saboda ku aidan ana ganin protein yana fitowa cikinnfitsari,wannan wata alama ce mai nuna cewar an kamu da cutar Koda

Shi duk nauyin molecular na wani abu yana nuna yawan shi abin, wanda kuma ya nuna ke nan, yawan nauyin ko wanne dukkanin su sinadaran. Su sinadaran masu girma kamar su protein sau da yawa an gwada su ne da biscosity. Abubuwan da sinadarin protein ya kunsa glucose da sauran wasu abubuwa da suka kasance, wadanda aka halicce mu dasu, ko kuma suna tare damu, wadanda kuma suke taimaka mana wajehn fahimtar amfanin su garemu, akan wasu sassan jikinmu. Wannan shi ne dalilin da yasa, ake ganinsu ta wani halin da bai dace ba, a kuma wasu wuraren da basu dace ba a jikinmu, kamar cikinn fitsari, hakan yana iya sa kamar an samu wata matsalar da watakila  zata iya dauki. Wannan yana kara taimakawa shi wannan abinda aka gani, ya dace da a dauki mataki cikin gaggawa gha wadanda suka samu kansu cikin irin halin. Babban abinda ya dace shine ayi sauri  zuwa asibiti , a  samu ganin likita, saboda a san abinda ya faru.

Idan glucose cikin fitsari wannan wani al’amari ne wanda ya dace a damu da shi, sabopda shi sinadarin glucose shi babba ne wanda kum ayake tabbatar da, rashin damar da kodoji suke yi wajen tacewar shi ne ke samar da matsala ga su kodojin. Irin wannan matsalar ita ce take samar da yadda fitsari zai rika fita waje, daga su kodojin , wanda kuma shi ne yake samar da wannan kumfa. Ta wasu al’amurann kuma dukkan glucose da kuma protein suna fitowa ne daga Koda, ta hanyar cutar ciwon sikarin ba a kulawa da ita.  Su alamun sun hada da rashin gani sosai, sai kuma saurinn jin kishirwa, sai kuma saurin yawan son a je ayi fitsari, yawanbushear baki, rashin jin kuzari, yunwa da kuma kaikayin fata. Idan kuma mutum yana fama da daya daga cikin, wadannan abubuwan masu nasaba da yin fitsari da kuma kumfa, wannan mutumin da akai bukatar ya samu ganin Likita.

Kamar dai yadda aka yi bayani a baya, idan mutum yana yawan fitsari da  protein, dole ne surika samun matsalar kaikayi a fatarsu, wadda zata kasance busassa, ya kuamrika jin kasala a jikin sa, jikin sa ya fara kumbura kota ina, daga kfafau zuwa sawunsu, akai kumasha’awar yin fitsari, aman kuma yana iya kasancewa , babu  kyafkyaftawa, saboda  a samu dagulewar al’a. Idan  irin wannan mutumin yana yin fitsari  fiye da misalii,ya kamata a shirya ma shi saboda ganin Likita.

Idan kuma shi fitsarin ya taru wani wuri, saboda kuma ba a samun shan  isasshen ruwa ba,ko kuma suna da sha;’war yin hakan, aniya ganin fitsarin yana fitowa dab kalal duhu, lokacin da ake yin shi. Abinda wannan yake nunawa shi ne ba isasshen ruwa, domin a samu narkar da shi abin, wanda kuma aka tace. Sakamakon shi ne irin wannan fitsarin shi ne zai yi kumfa lokacin da ake yin shi, shi wannan al’amari yana saukin yin magani, saboda yadda shi fitsarin ya fito yana iya canzawa saboda nau’in shi mai duhu ko kuma baki. Shi fitsari wani abu ne wanda yake kashi 91 zuwa kashi 96 ruwa ne, bayann haka kuma ya kunshi wasu sinadarai kamar urea, chloride, sodium, potassium, uric acid, ceratinine, pigments,  carbohydrates, hormones, da kuma wasu narkakkun ions da kuma inorganic compounds. Shi urea wani abu ne wanda bai cutarwa, wanda kuma ya kunshi ammonia wanda shi todic ne, wanda zai itya cutarwa, saboda ya kunshi carbon diodide. Idan saboda su wadannan abubuwan da ya kunsa, shi yasa gwadawar da ake yima fitsari, ta kan dauki lokaci, ana yin bincike a asibiti.

Kamar dai yadda aka yi bayani tun daga farko ba wani abinda zai tada hankali bane saboda kaga fitsarinka yana kumfa, lokacin da ake yin shi, bugu da kari kuma sai ga shi babu wasu alamun da ga cikin wadanda aka bayyana, kamar dai yadda abin ya kan kasance lokacin da ake da juna biyu. Idana ka yi fitsari mai kumfa koda wane lokaci abin ya kasance, akai dai abinda ya dace  alura da shi, yadda yawan fitsarin ke fitowa lokacin da ake yin shi, da kuma wasu abubuwa wadanda aka yi bayani akan su, ko kuma dalilan da suka sa aka samun kumfar. Idan abu ne wanda ya kasance kullun ana yin shi, har zua wani lokaci, wannan da akai bukatar a samu ganawab da Likita.
Advertisement
Click to comment

labarai

Share This

Share this post with your friends!