Connect with us

Tauraruwa Mai Wutsiya

Rashin Tarbiya Daga Iyaye Ke Aukar Da Shaye Shaye

Published

on

Shugaban kungiyar ‘National Youth Counci of Nigeria NYCN’ mai suna Komarit Abdullahi Suleiman Ango ya zargi iyaye a kan rashin tarbiya, shi ke jefa matasa shaye-shaye. Ango yana bayyana haka ne lokacin da ye hira ga ‘yan jarida a sakateriya na garin Abuja ranar Jumma’a, ya ce shaye-shaye ga matasa ya zama ruwan dare bama a baban birnin tayya ba har ma ga kasa baki daya. Ya kara da cewa kamar su iyaye, gwamnatin tayya da kuma gwamnatin jiha da su samar da wani hukuma ta zai ya ki wannan al’amari. Idan muka lura da abin da ya ke faruwa yanzu, matasa sun shiga fitin wanda bama na shaye-shaye kawai ba
‘Idan ka lura da abin daye faruwa a yau, matasanmu sun fa da mugayen halayen da dama ba wai harkar b sha kwaya kawai ba, gaba daya harkokin tarbiya ya lallac in kuma ka lura dackya zaka fahinci cewa, rashin tarbiya ne daga gida a wajen iyaye ya kawo haka. “ inji shi.
Ya kara da cewa, matasanmu sun yi watsi da tarbiya, a kan haka kuma suke dora laifin halin da suke ciki a kan gwamnati, suna kuma dora rashin samun kyakyawar rayuwa da basu samu ba akan gwamnati.
Ya ce, saboda cillaken rashin tarbiya, rashin aiki daga gwamnati ya sanya wasu matasan fa dawa harkokin fashi da makamai da damfara ta intanet da sauran mugaggan laifuka duk saboda basu samu cikkaken tarbiya daga gidajensu ba, hakan kuma yana zama matsala ga zaman lafiya da ci gaban kasar nan baki daya.
Ango, ya kuma bu kaci gwamnati tab gaggauta yin maganin shaye shaye da laifukan da matasa ke aikatawa a kuma dora matasan akan harkokin da zai taimaki rayuwarsu.
Advertisement
Click to comment

labarai

%d bloggers like this: