Dalilin Da Ya Sanya Na Kafa Teku Farm –Manomi Matashi — Leadership Hausa Newspapers
Connect with us

NOMA

Dalilin Da Ya Sanya Na Kafa Teku Farm –Manomi Matashi

Published

on


Malam Ibrahim Salisu shi ne mai Gonanr nan data yi fice a cikin garin Kaduna a wajen renon ‘yayan itatuwa da ake kira ‘Teku Farm’, musamman ganin yadda gonar ta mayar da hankali  wajen rage zaman kashe wando a tsakanin matasan share harda wacanda ba ‘yan jihar ba. A hirarsa da ABUBAKAR ABBA a gonar  tasa dake kan babban titin Nmadi Azikwe dake cikin jihar ya yi bayani akan nasaorin da balubale da yadda sana’ar take taimaka wa wajen rage kwararowar hamada da dumamar yanayi. Ga yadda hirar ta kasance.

Me ya baka tunanin kafa Teku Farm?

Alhamdullahi, a gaskiya munyi yunburi matuba don ganin Arewa ta ci gaba, musamman ganin cewar an bar yankin a baya sosai, musamman akan dasa ‘yayan itatuwa shugabanninr mu na baya a gaskiya sun bada gudunmawa wajen ganin abubuawa sunci gaba, amma daga baya sai abubuwa suka koma baya, a yanzu haka da zakaje Buruku ma’aikatar Gandun Daji inda ake yin byanbyasar itatuwa kace kana son kamar irin itatuwa guda 10,000 bazaka samu ba sabanin kamar ada. Toh ganin matasa suna fitowa bakin hanya kuma da zarar anga mutum ya fara wani abu na ci gaba, sai gwamnati taja da baya maimakon ta bir-biro wasu abubuwan yadda suma matasan masu zama a titi basu da wani aikin yi sai tayar da husuma ko yin Sara-Suka ya kamata itama gwamnati ta shigo harkar su bara himma, amma said kaga gwamnatin taja da baya. Toh Alhammdulillahi ganin Haldane ne yasa Teku Farm ta bir-biro da wadansu abubuwa irin wanda ake gani a wasu basashen duniya bama wai a Kudancin basar nan ba. Don Lamar’s ‘yan majalisar da suka je basashen waje sun ga dashen itatuwan da  hatta yaro barami zai iya tsinka toh sai muka ce ya kamata muma mu yi tunanin fara matso da nesa kusa, domin zaka ga mutum yanada katariyar gona amma abin da yake samu dan kadan ne. A yanzu zaka iya samun Lemo a cikin wata shida inka shuka shi kuma ya baka ‘yaya mai makon yadda a bays sai ya yi shekaru biyu inka shuka kuma a yanzu haka ma Tuffa da ake gani a wasu basashen duniya, mutum zai iya shukawa a bofar dakinsa a cikin robar fenti kuma ya girma a cikin watanni shida kuma ya samar maka da tattalin arziki. A cikin fuloti daya, misali kamar yadda nace ada zaka ga mutum ya debi gonakai ya shuka ‘yayan itatuwa dubbai, amma a yanzu a cikin fuloti daya. Duk irin  wadannan matasan da suke yin zaman banza suna daukar makamai, inda za ‘a kawo mana su mu wayar masu da kai da kuma basu horarwa akan sana’ar dashen ‘yayan itatuwa a cikin sati ko wata daya za’a basu horo a kan yadda zasu kula da fuloti daya da aka shuka ‘yayan itatuwa, idan suka shuka guda arba’in a fuloti daya, guda arba’in din a cikin wata daya, ko wanne itace  guda daya a bisa binciken da muka yi, zai baka naira 10,000 in kuma ka tara guda arba’in din zai baka ribar naira 400,000 a cikin shekara. Kaga Sara-Suka ta kau kenan dama don basu da aikinyi ne, kuma ban ruwansu baifi a cikin awa hudu ba koda a Rijiya kake janyo ruwan a cikin awa biyu ka gama ban ruwan na fulotin daya. Har ma ina barawa da cewar sana’ar balubale ce ga ma’aikatan gwamnati tunda yanzu kana cikin aikin na gwamnati sai kaga an baka takardar ritaya.

Kamar matasa nawa ne ya zuwa yanzu Teku Farm ta horar akan dashen ‘yayan itatuwa?

Alhamdullahi, mun fara horar da matasa a bisa tunanin data fara yi tun a farkon shekarar 2006 a tashi guda, mun horar da matasa uku, kuma abinda zai baka mamaki, dukkan su ba ‘yan jihar Kaduna bane daya daga Kano, Zamfara da kuma daya daga basar Nijar ya fito kuma Alhammdulillahi yanzu.pleasae syllabi su, sun zamo masu dogaro da Kassie ta January wannan sana’ar domin sunyi muhallansu suna kuma biyan bubatunsu na yau da kullum da  tallafawa ‘yan uwansu har ta kai ga suma sun dauki wasu aiki akan wannan sana’ar. Ya zuwa yanzu, a balla mun horar da matasa arba’in a tsakanin wannan shekarun.

Ka gaya mana manyan nasarorin da Teku Farm ta samu?

Akwai su da dama domin basu misaltuwa domin aikin gona ana samun nasarori da dama a cikinsa, amma manyanw a yanzu.pleasae muna yiwa Allah godiya tunda muna iya dogaro da kanmu. Amma ni nasara ta babba, itace inga matasa suna aiki a barbashi na domin yanzu.pleasae a ballla inda matasa sha shida da a kullum muke fitowa tare dasu zuwa aikin gona, wannan Tahoe min jin dadi inga ana amfana dani ko kuma ace nine sanadiyya.

Wadanne manyan balubale ne sukafi ciwa Teku Farm Tuwo a Bwarya?

Balubale made girma shine yadda ake daukar manomi ba a bakin komai ba, amma cikin ikon Allah, sai gashi ka dauki yaro ka horar dashi har yaje ya yi digiri domin a yanzu haka, yara hudu suna nan suna daya zai gama a wannan shekarar daya yana nan Tana karatun akan ‘yayan itatuwa nan da shekaru bite zai kammala dayan kuma yana karatun fannin Akawu shi ne zai gama a wannan shekarar kuma duk a barbashin wannan sana’ar domin tanada rufin asiri.

Wani balubalen kuma, zakaga wasu mutanen suna kyararka zakaga suna cewa wannan kuma me yake yi tunda za’a hango ka a cikin rana a tsaye baby ko rumfa za’aga ka tara basa ga ledojin pure water ka tara kana zuba Madie basa, ko tara ledojin ma gyara muhalli ne amma wasu mutanen basu san hakan ba, hatta a gidanku sai kaga ana kyarar ka ace maka duk ga sauran sana’oi nan sai wannan zakayi don ni kaina anyi min irin wannan kyarar. Na fara Teku Farm ne a cikin gidanmu.

Wacce shawara zaka baiwa gwamnati, musamman gwamnatin jihar Kaduna yadda zata yi amfani da Teku Farm don rage zaman kashe wando a tsakanin matasan jihar?

A yanzu haka masu yin irin wannan sana’ar a jihar mun know wajen mu dari uku, inda ace gwamnatin zata dauki nauyin wasun mu zuwa basashen waje don mu bara samo bwarewa da kuma gano wasu sirrin renon ‘yayan itatuwa da anci gaba sosai a jihar, akwai masu himma iri na, wannan kadai in gwamnati ta tallafa ballantanama ma ace ta shigo cikin sana’ar. Idan gwamnatin zata yi hakan, ta zabulo matasa don at horar dasu matasan zasu amfana kuma zasu taimakwa gwamnatin akan bobarin data keyi na rage dumamar yanayi da kwararowar hamada.

A kwanan baya kun taimakawa da gwamnatin jihar da ‘yayan itace don rage kwarariwar hamadada, me ya baku wannan tunanin?

Mun yi hakan ne don ganin tun lokacin da wannan gwamnatin maici ta zo tana son ta dawo da raya dashen itatuwa wanda a baya a kayi watsi da hakan, inda a barbashin Teku Farm muka bai wa gwamnatin jihar kyautar irin ‘yayan itacen dasawa guda 550, musamman don kare kwararowar hamada a jihar da kuma kare muhalli.

 

Advertisement
Click to comment

labarai