Kanfanin Facebook Ya Bubaci Bayanan Sirrin Masu Hulda Da Su Daga Bankuna — Leadership Hausa Newspapers
Connect with us

KASUWANCI

Kanfanin Facebook Ya Bubaci Bayanan Sirrin Masu Hulda Da Su Daga Bankuna

Published

on


A ranar Litinin data gabata ce, wata majiya ta shedawa kamfanin dillancin labarai na AFP cewar, shafin sada zumunta na Facebook ya bubaci manyan Bankuna dake basar Amurka dasu bayyana sirrin wadanda ke yin ajiya a bankunan don Kamfanin ya samu damar birbiro da sababbin ayyuka na yanar Gizo ta tura babwanni.

Majiyar ta ci gaba da cewa Mark wanda ya birbiro da Facebook ya tattauna da bankunan Chase, JPMorgan, Citibank, da kuma Wells Fargo a wattani a baya da dama da suka wuce.

Acewar mujallar Wall Street wadda ta fara kawo rahoton haka kafar yada labarai ta Shoshiyal Mediya ta Silicon Balley dake a Amurka ta tuntubi US Bancorp a kan maganar.

Bugu da bari, Facebook yana kuma bubatar da a bashi  bayanai akan masu ajiya a bankunan  harda katin bankin masu ajiyar da hada-hadar da masu ajiyar sukayi da duba sauran kudaden su da suka rage a bankunan da kuma a inda suka yi siyayya.

Kamar yadda sauran Kamfanoni na yanar Gizo suke yin hudda da bankuna muma muna yi kuma muna son yin hakan ne don bara bunbasa a masu hudda damu zuwa yawan bliyan 1.3 .

Citigroup yabi cewa  kafar AFP uffan akan maganar, Kakakin JPMorgan Chase kuwa,  Patricia Wedler ta nunawa kafar AFP takardar data bawa mujallar Wall Street to kuma bara da cewa “bama bayar da bayanan abokan huddar mu akan cinikayyar da suka gudanar.

Amma bankin Wells Fargo yabi sauraron maganar. Shiya kuwa a Shoshiyal Mediya ta ci riba inda ta kai ta haura zuwa kashi 4.4 bisa dari dada Dala 185.69 a ranar Litinin data gabata.

Advertisement
Click to comment

labarai

Share This

Share this post with your friends!