NAPTI Ta Cafke Masu Safaran Mutane A Jihar Osun — Leadership Hausa Newspapers
Connect with us

LABARAI

NAPTI Ta Cafke Masu Safaran Mutane A Jihar Osun

Published

on


Hukumar da ke yabi da masu safaran mutane ta Nijeriya NEPTI ta ce an cafke mutane dari da suka samu kansu a harkar safaran mutane a jihar Osun.

Shugaban shiyya na a jihar Mista Ganiyu Agaran shi ne ya bayyana hakan wa manema labaru ya bara da cewa an samu nasarar kama mutane darin ne da suka hada da mata 78 da maza 25 a lokacin da masu safaran ke bobarin fita da su daga cikin jihar.

Ya bara da cewa, wadanda ake zargi da safaran mutanen sun hada da maza 35 mata 24 wadanda za a yanke wa hukunci da zarar aka kammala bincike a kansu.

Advertisement
Click to comment

labarai

Share This

Share this post with your friends!