’Yan Nijeriya Sun Yi Hada-hadar Naira Biliyan 216 Ta Wayar Hannu A Wata Tara — Leadership Hausa Newspapers
Connect with us

KASUWANCI

’Yan Nijeriya Sun Yi Hada-hadar Naira Biliyan 216 Ta Wayar Hannu A Wata Tara

Published

on

Kokarin da ake yin a daukaka martabar wayar tafi da gidan wajen raje zagayawar kudade a fannin tattalin arzikin kasa ya fara haifar da da mai ido.

A wanna saharhin da Ife Ogunfuwa ya rubuta ya nuna cewar, hada-hada ta hanyar yin amfani da wayar tafi da gidan ka yah aura zuwa kasha 56 bisa dari a cikin watannin tara da suka wuce a cikin wannan shekarar zuwa Naira Biliyan 216 daga shekarar 2017, inda kuma adadin dake bankunan  ya kai Naira Biliyan 138, da kafanonin sadarwa suka samu.

Har ila yau, yawan hada-hadar da aka yi ta hanyar waya ya karu zuwa kasha 47 bisa dari duk a shekarar a bisa bayanan da aka samu daga tsarin bankuna na NISS. Sakamakon kaddamar da tsarin mCASH, masana sunyi kirdadon cewar hada-hadar kudin zata karu nan da shekara daya mai zuwa.

Masu hada-hadar kasuwanci na hanyar sadarwa da kuma wasu banukna sha shida sune suka hadu suka kaddamar da tsarin na mCASH ta hanyar biyan kudi, musamman don amfanin masu samun kudin shiga da kuma masu sayar da kudi a farkon wannan shekarar.

Shirin ana sa ran zai janyo kimanin ajent na hanyar sadarawa kimanin 5,0000 nan da shekaru biyu masu zuwa shekaru biyu masu zuwa yadda za’a yi amfani da data wajen biyan kudi.

A jawabin sa a lokacin sake kaddamar da tsarin na mCASH, Manajin Darakata kuma babban jami’ai na NIBSS Adebisi Shonubi ya ce, ya ce manufar itace a fadada biyan don mutane da suke yin amfani da kudi har zuwa yau su samu sauki wajen biyan kudaden su.

Dimbin jarin da aka zuba a cibiyar hada-hadar kudi ta hanyar yin amfani da fasaha daka tafiyar da aikin banki ta hanyar yin amfani da banki yana haifar da da mai ido kuma dogon sharhin da aka yi ya nuna cewar yawan hada-hadar da aka yi akan kafar NIBSS daga watan Janiaru zuwa Satumba ya  karu da kasha arba’in da daya bisa dari a shekarar 2017 daga Naira tiriliyan 40.45 a cikin shekarar  2017 zuwa Naira tiriliayan  56.85 duk a cikin shekarar.

Bugu da kari, yawan hada-hadar a kafar NIP ya karu zuwa kasha saba’in da bakwai bisa dari daga Naira Miliyan 248.01 ha hada-hadar da aka yi a shekarar 2017 zuwa Naira Miliyan 435.68 a cikin watan Satumbar shekarar 2018.

A bisa ayyukan sayawa da kuma hada-hadar kudi, ta kai kimanin Naira tiriliyan 1.61 da aka yi a daukacin fadin kasar daga watan Janairu zuwa watan Satumba na shekarar2018, inda ya kai yawan  102 bisa dari na karin Naira tiriliyan 0.98 a shekara 2017.

A cewar datar yawan hada-hada ta PoS a cikin kasar nan, ya haura da kashi 99 bisa dari daga Naira Miliyan  98.73a cikin watannin tara na farko na shekarar data wuce zuwa Naira Miliyan  196.83 duk a cikin wannan shekarar.

Sai dai, yawan bil din da aka biya na banuna ya sauka a cikin watanni tara da suka wuce. Bayanan kididdigar NIBSS ya nuna cewar, an samu ragi na akshi  12 bisa dari na yawn hada-hadar da bil da aka yi daga watan Janairu zuwa watan Satumbar shekarar 2018, idan aka kwatanta dana shekarar data wuce.

Bankin masana’antu ya samu shigar bil ta hanyar zamni day a kai yawan Naira Biliyan 421 a cikin watanni  tara na farkon shekarar  2017, inda aka samu Naira Biliyan  372 duk a cikin shekarar.

Har ila yau, a a farkon zango na uku na wannan shekarar, yawn biyan bil ta hanyar zamni da aka yi hada-hada ya karu zuwa kasha 10 bisa dari zuwa 788,000 daga  715,000 a shekarar 2017.

Wasu daga cikin bil din da aka biya da bankunan suka bayar sun hadada, bil na tafiya a jiragen sama, na otel, bil din talabijin, biza, na wtar lantarki, harajin kudin makaranta, kayan da aka shigo dasu na chacha da sauran su.

Da yake yin tsokaci akan ragin da aka samu na biyan bil da kuma karin da aka samu Manajin Daraktan na kamfanin UpperLink Mista Segun Akano ya bayyana cewar, lamarin na biyan bil ya gusa zuwa biyan ta hanyar yin amfani da ajent na bankuna. A cewar sa, hada-hadar da sakamakon kaddamar da tsarin mCASH, masana sun yi kirdadon cewar hada-hadar kudin zata karu nan da shekara daya mai zuwa.

Masu hada-hadar kasuwanci na hanyar sadarwa da kuma wasu banukna sha shida sune suka hadu suka kaddamar da tsarin na mCASH ta hanyar biyan kudi, musamman don amfanin masu samun kudin shiga da kuma masu sayar da kudi a farkon wannan shekarar.

Shirin ana sa ran zai janyo kimanin ajent na hanyar sadarawa kimanin 5,0000 nan da shekaru biyu masu zuwa shekaru biyu masu zuwa yadda za’a yi amfani da data wajen biyan kudi.

A jawabin sa a lokacin sake kaddamar da tsarin na mCASH, Manajin Darakata kuma babban jami’ai na NIBSS Adebisi Shonubi ya ce, ya ce manufar itace a fadada biyan don mutane da suke yin amfani da kudi har zuwa yau su samu sauki wajen biyan kudaden su.

Dimbin jarin da aka zuba a cibiyar hada-hadar kudi ta hanyar yin amfani da fasaha daka tafiyar da aikin banki ta hanyar yin amfani da banki yana haifar da da mai ido kuma dogon sharhin da aka yi ya nuna cewar yawan hada-hadar da aka yi akan kafar NIBSS daga watan Janiaru zuwa Satumba ya  karu da kasha arba’in da daya bisa dari a shekarar 2017 daga Naira tiriliyan 40.45 a cikin shekarar  2017 zuwa Naira tiriliayan  56.85 duk a cikin shekarar.

Bugu da kari, yawan hada-hadar a kafar NIP ya karu zuwa kasha saba’in da bakwai bisa dari daga Naira Miliyan 248.01 ha hada-hadar da aka yi a shekarar 2017 zuwa Naira Miliyan 435.68 a cikin watan Satumbar shekarar 2018.

A bisa ayyukan sayawa da kuma hada-hadar kudi, ta kai kimanin Naira tiriliyan 1.61 da aka yi a daukacin fadin kasar daga watan Janairu zuwa watan Satumba na shekarar2018, inda ya kai yawan  102 bisa dari na karin Naira tiriliyan 0.98 a shekara 2017.

A cewar datar yawan hada-hada ta PoS a cikin kasar nan, ya haura da kashi 99 bisa dari daga Naira Miliyan  98.73a cikin watannin tara na farko na shekarar data wuce zuwa Naira Miliyan  196.83 duk a cikin wannan shekarar.

Sai dai, yawan bil din da aka biya na banuna ya sauka a cikin watanni tara da suka wuce.

Bayanan kididdigar NIBSS ya nuna cewar, an samu ragi na akshi  12 bisa dari na yawn hada-hadar da bil da aka yi daga watan janairu zuwa watan Satumbar shekarar 2018, idan aka kwatanta dana shekarar data wuce. Bankin masana’antu ya samu shigar bil ta hanyar zamni day a kai yawan Naira Biliyan 421 a cikin watanni  tara na farkon shekarar  2017, inda aka samu Naira Biliyan  372 duk a cikin shekarar.

Har ila yau, a farkon zangon na uku na wannan shekarar, yawan bil na wuta da aka biya na hada-hada ya karu da kasha 10 bisa dari zuwa 788,00 daga 715,000 shekarar 2017. Da yake bayani akan ragin da aka samu na biyan bil din Manajin Darakta na kamfanin UpperLink Mista Segun Akano ya bayyana cewar, lamarin ya gusa zuwa biyan kudin ta hnayar ajent din banki.

Alal misali, a Eko, Kano da kuma Benin masu samar da wutar lantarki basa son masu amfani da wuta su dinga zuwa bankuna biyan kudin sun a bil din wutar da suka yi amfani da ita.

Akano ya ce, akwai shirin da ak yin a sanya USSD  da hukumar hada-hada a cikin NIBSS. Sai dai, yan Najeriya suna biyan bil dinsu ne ta hanyar yin amfani da waya da kuma ajent na banki da NIBSS bata da bayanan.

A shekara mai zuwa komai zai chanza domin dukkan wadan suke manya na ajent da CBN ya nada su duk sun kama aiki. Sai dai, abokan cinikayya sunyi korafi a satin day a wuce akan rashin nasarar da ba’a samu ba wajen hada-hadar biyan kudi ta hanayr yin amfani da zamni a bankuna da- ban-da ban.Shugaban sashen sadarwa na NIBSS, Lilian Phido, ta bayyana cewar kin da aka yi da hada-hadar ya faru ne daga masu sadarawa.

Advertisement
Click to comment

labarai