An Samu Ribar Naira Biliyan 22.56 A Kasuwar Hannun Jarin Nijeriya — Leadership Hausa Newspapers
Connect with us

KASUWANCI

An Samu Ribar Naira Biliyan 22.56 A Kasuwar Hannun Jarin Nijeriya

Published

on


A ranar Litin data wuce ne aka samu ribar Naira Biliyna N22.56 a fannoni uku a kasuwar hannun jarin Nijeriya.

Jari a kasuwar ya haura daga Naira Tiriliyna 11.822 a ranar juma’ar data wuce zuwa Naira Tiriliyan  11.844 a ranar Litinin data wuce, a yayin da a cikin fannoni uku, biyar suka rufe bayan sun taka muhmimmiyar rawa. Kamfanin inshora na NEM Plc da kuma kamfanin inshora na Mutual Benefit Plc ya sauka zuwa  kashi 0.8 bisa dari.

Na bankuna da kuma na kaya da ake saye, ya haura da kashi 0.4 bisa dari da kuma kashi 0.1 saboda bukatar da bankunan Zenith Plc, Guaranty Plc da kuma kamfanin barasa na Breweries Plc da kuma kamfanin Flour Mills Pl suka yi.

Bugu da kari, fannin mai da kuma iskar gas, sun yi asara ga kamfanin Eterna Plc sun farfado saboda ribar da  kamfanin mai na Conoil Plc ya yi, inda kuma na masa’antu ba’a samu wani canji ba. Ayyukan da aka samu a satin da ya wuce, sun sauka zuwa kashi  27.6 bisa dari da kuma kashi  9.9 bisa dari zuwa Miliyan 120.7 da kuma Naira Miliyan1.3.

Dukkan shiyar kassuwar ta karu da kashi 0.2  bisa dari, inda ta kai kashi 32,444.96 bisa dari, inda kuma shekarar da kwanan watan na asarar da aka yi ya karu zuwa kashi 15.2 bisa dari.

Bankin GTB na a kan gaba a kasuwar, inda ya samu Miliyan 21.6 million, bankin First City Monumental Plc ya samu Miliyan 21.4, sai kuma kamfanin inshora na and NEM ya samu Miliyan 11.2. har ila yau, wadanda suka taka rawa a kasuwar sune, bankin GTB dake da Naira Miliyan 788.6, sai bankin Zenith nada Naira Miliyan 125.8 sai kuma kamfanin  Nestlé Nigeria Plc na da Naira Miliyan 67.7.

Sai dai, tsgumin masu fashin baki a kasuwar da aka auna ya kara karfafa kaayan da aka yi hada-hadar a kasuwar, inda ya kai  kaya 16 sabanin guda 11.

Wadanda suka kai matsayi na biyar kuwa sun hadada bankin The top fibe gainers were Unity Plc, kamfanin sarrafa magunguna na Neimet Plc, Mutual Benefit, Caberton Offshore Support Group Plc da kuma kamfanin inshora na NEM, inda shiya din su ta kai kashi 9.09 bisa dari, 8.47 7.69, 7.61 da kuma kashi 5.42 bisa dari, inda suka rufe a kan 0.96, 0.64, inda suka samu ribar Naira 0.28 da 1.98 da kuma Naira 3.11.

Guda biyar da suka fi yin asara su ne, kamfanin John Holt Plc, kamfanin inshora na Guinea Plc, kamfanin inshora na AIICO Plc, kamfanin Presco Plc da kuma kamfanin mai na Japaul Oil & Maritime Serbices Plc, inda shiya dinsu ta sauka da kashi  9.43 bisa dariper cent, 9.38 da kashi  6.02 bisa dari 5.66 da kuma kasha 4.17 bisa dari, inda suka rufe a kannira 0.48, N0.29, N0.78 N53.35, da kuma Naira 0.23.

Wani mai fashin baki a zuba jari a kamfanin Afrinbest Securities ya ce, sun yi imanin cewar, hada-hadar ta ranar Litinin ya kamata ya ci gaba da yin hakan.

Advertisement
Click to comment

labarai