Atiku, Gumi, Oyedepo Da Secondus Suna Ganawar Sirri Da Obasanjo — Leadership Hausa Newspapers
Connect with us

MANYAN LABARAI

Atiku, Gumi, Oyedepo Da Secondus Suna Ganawar Sirri Da Obasanjo

Published

on


Tsohon mataimakin shugaban kasa Alhaji Atiku Abubakar da shugaban jam’iyyar PDP ta kasa Uche Secondus, Sheikh Ahmad Gumi, Bishof Oyedepo da Bishof Mathew Hassan kukah sun shiga ganawar sirri da tsohon shugaban kasa Cif Olusegun Obasanjo a gidan shi da ke garin Abeokuta.

Cikin wadanda ake zaman da su akwai tsofaffin gwamnonin jihohin Ogun da Kuros Riba, wato Gbenga Daniel da Liyel Imoke, zuwa yanzu ba a san dalilin ganawar sirrin ba.

Cikakken labari na nan tafe….

Advertisement
Click to comment

labarai