Atiku Ya Ziyarci Obasanjo — Leadership Hausa Newspapers
Connect with us

MANYAN LABARAI

Atiku Ya Ziyarci Obasanjo

Published

on


Tsohon mataimakin shugaban kasa, Alhaji Atiku Abubakar ya ziyarci tsohon shugaban kasa Cif Olusegun Obasanjo a gidan shi.

Atiku da Obasanjo sun shahara da rashin jituwa a tsakanin su, tun bayan da suka gama mulki, amma batun takarar mataimakin shugaban kasan ana kyautata zaton ita ta kai shi ziyara wajen Obasanjon.

Advertisement
Click to comment

labarai