Sanata Ya Fice Daga Jam'iyyar APC — Leadership Hausa Newspapers
Connect with us

MANYAN LABARAI

Sanata Ya Fice Daga Jam’iyyar APC

Published

on


Sanata mai wakiltar jihar Neja ta kudu, Sanata Mustapha Sani Muhammad ya fice daga jam’iyyar APC mai mulki bayan an kammala hayaniyar zaben fidda gwani.

Zuwa yanzu Sanatan bai bayyana wacce jam’iyyar ya nufa ba, amma dai ya bayyana fitarsa daga APC mai mulki.

A biyo don samun cikkaken rahoto…

Advertisement
Click to comment

labarai

Share This

Share this post with your friends!