Mafi Karancin Albashi: Buhari Ya Amince A Biya Naira 30,000 — Leadership Hausa Newspapers
Connect with us

MANYAN LABARAI

Mafi Karancin Albashi: Buhari Ya Amince A Biya Naira 30,000

Published

on


Da yammacin nan shugaban kasa Muhammadu Buhari ya amince da biyan Naira 30,000 a matsayin mafi karancin albashi a kasar nan gaba daya, Buharin ya bayyana haka ne a yayin da aka mika mishi rahoton kwamitin ‘yan uku da aka kafa don cimma matsaya kan batun albashin.

Shugabar kwamitin ‘yan ukun Ms Amal Pepple ce ta mika rahoton da yammacin yau Talata, inda shugaban kasan yace, zai mika rahoton ga majalisun tarayya don tabbatar da sabon adadin a matsayin doka, daga Naira 18,000 zuwa Naira 30,000.

A biyo mu don samun cikakken labarai…

Advertisement
Click to comment

labarai

Share This

Share this post with your friends!