Kwamitin Gwamnatin Tarayya Ba Shi Da Hurumin Kwace Kadarori –Kotun Koli — Leadership Hausa Newspapers
Connect with us

RAHOTANNI

Kwamitin Gwamnatin Tarayya Ba Shi Da Hurumin Kwace Kadarori –Kotun Koli

Published

on


A ranar Litinin ne kotun daukaka kara da ke Abuja, ta bayyana cewa, hukumar da ke kula da binciken kadarorin gwamnati wanda Okoi Obono-obla-led yake ja joranta, ba ta hurumin hukun duk wata kunyeyar gwamnati wacce ta ki bayyana kadarorinta. Alkalin kotun ya bayyana han ne ranar Litinin a kokinsa na mukur dai wanda ya kamata ya gudanar da binciken lamarin. Alkalin kotun wanda Hasein Muhktar yake za jorantar hukumar mai mutum buyir, inda ya ce damar gudanar da bincike a kan duk wata hukuma wacce ake zargi da laifi. Kutu ta bayar da wannan hukuci ne a wata takarda wacce alklin kotun mai kula da matsala wacce kutun ta ke fuskanta a garin Abuja gaba daya wanda take tuhumar  Tijani da kuma dan uwansa Ibraghim Tumsah. A makon jiya ne kutun ta bayyana irin tumar da ake yi wa Tumsahas a babbar kutun da ke Abuja, inda ya kai hai laifi guda biyu wanda suka hada da na rashin bayyan kararorin gungiyarsu. Amm lauyan kutun mai suna Mista Kehinde Ogunwumiji ya bayyana cewa, kutun ta kara dufa tuhumar na tan a wajen ganin cewa tab attar da cewa, ku dai kotun tana da hurimin ta za da bincken gungiyar ta hannan kutonko kuma a’a. Daukaka karan wacce aka bayya wa kotun na daukakab karan har da weca, su kuma duba ko dai kotun dana da damar binciken hukumar wanda aka zar ginzu a garin Abuja ranar 6 ga wata Disamba ta shekarar 2017 tare da koce kadararsu wajen mika su ga hukumar EFCC.  Daukaka karan ya kuma hada hada kira ga kutun da ta bi umurnin kutu nag a ba kafin su yanke hukuncin gwkaci wa hukumar kadarorinta.

Da take daukaka kaer ranar Litinin, kotun kaukaka yi alkawin  gyaya dukka wani hukunci da aka daukaka karar. Kutun ta kuna bayyana cewa, ba tag ado duk wani hukunci danda aka tabbatar da sharin lamata ta kundin tsarin mulkin Act na sashana R 4 ta shekarar 2004 LFE ta da gudanar da binciken hukumata ta saba ka’ida wannda ya shegi lamarin. Ta ci gaba da cewa,“ daukaka karar  ba zai shafi yadda hukumar ta gudanar da bincike a ganan jama’a. Sannan kuma za ta mika hukumomin bad a hukuma EFCC. Hukuncin ba zai kawo duk wani ta hukuncin da hukamar ta bayyana ba.“wata karfin ko muka koka wanda zai shafi hukumar wajen kare kanta.”

Advertisement
Click to comment

labarai

Share This

Share this post with your friends!