Connect with us

KASUWANCI

Gwamnatin Tarayya Ta Samu Gibin Naira Biliyan 66.51 A Watan Oktoba –CBN

Published

on

Babban Bankin Kasa CBN ya sanar da cewa, Gwamnatin Tarayya ta samu gibin kashi 38.4 bisa dari a cikin watan Okutoba na kdin shiga, inda gibin ya kai naira biliyan 66.51.
CBN ya sanar da hakan ne a cikin rahoton day a fitar na tattalain arziki na 2018 da aka afitar a ranar Litinin data wuce. Acewar rahoton, Gwamnatin ta karbi kudin shiga kimanin naira biliyan 682.06b a cikin watan Okotobar 2018, inda hakan ya nuna cewa ya yi kasa da kasafin kudin wata da ka kiyasata na wata mai zuwa wata mai zuwa da kashi 38.4 bisa dari da kuma kashi 18.0 bisa dari. A fannin da bai shafi mai ba an samu naira biliyan 422.13 da naira biliyan 259.93, inda suka kai kashi 61.9 da kuma kashi 38.1 na jimlar kudin shiga da aka samu. Gwamnatin Tarayya ta rike kudin shigar tad a kuma wanda aka kiyasata an an kashe a watan Okutobar 2018 har naira biliyan 280.96 da kuma naira biliyan 347.48, inda hakan ya janyo samun gibi da aka kiyasta ya kai naira biliyan 66.51. Acewar rahoton, sarrafa danyen main a cikin gida an kiyasta ya kai 1.88 mbd ko 58.3 na ganguna miliyan na (mb) a cikin watan Okuobar 2018.
Danyen maid a aka fitar an kiyasat ya kai 1.39 mbd ko 43.1 mb. Yawan adadin farashin danyen mai samfarin Bonny Light (37° API), yah aura zuwa kashi 2.9 na dala 82.82 na ko wacce ganga daya a watan Okutobar 2018. Hauhawan farashin na shekara da kuma na watannin sha biyu ya kai kashi11.26 bisa dari da kuma kashi 12.80 a cikin watan Okotobar 2018, idan aka kwatanta da kashi 11.28 bisa dari 13.16 Satumbar 2018.
Acewar rahoton, yawan kudin musaya na naira a hudda tsakanin bankuna da bangaren BDC dana masu zuba jari da kuma masu fitar da kaya, ya kai naira 306.47/, da naira 360.38 da kuma naira 364.16 a watan Okobar 2018. Kudin ajiya na kasar waje ya kai naira biliyan 40.61a karshen watan Okutobar 2018, idan aka kwatanta dad ala biliyan 42.61 akarshen watan Satumbar 2018.
Advertisement
Click to comment

labarai

Share This

Share this post with your friends!