Connect with us

RUMBUN HOTUNA

Yarjejeniyar Zaman Lafiya Tsakanin ‘Yan Takarar Shugaban Kasa

Published

on

•Shugaban Kasa Muhammadu Buhari yayin da yake jawabi kan yarjejeniyar zaman lafiya tsakanin ‘yan takarar Shugaban Kasa jiya a Abuja

Shugaban Kasa Muhammadu Buhari daga hagu tare da: Bichop Mathew Kukah; Shugaban Jam’iyyar APC, Adams Oshiomhole; Shugaban Kwamitin Zaman Lafiya na tarayya, kuma tsohon shugaban kasa, Abdussalami Abubakar da kuma mataimakinsa a kwamitin, Ebitu Ukiwe jiya yayin da shugaban kasa Buhari ke rattaba hannu kan yarjejeniyar zaman lafiya tsakanin ‘yan takarar Shugaban Kasa jiya a Abuja
Advertisement
Click to comment

labarai

Share This

Share this post with your friends!