Jirgin Sojin Nijeriya Da Ke Yaki Da Boko Haram Ya Bace — Leadership Hausa Newspapers
Connect with us

Da dimi-diminsa

Jirgin Sojin Nijeriya Da Ke Yaki Da Boko Haram Ya Bace

Published

on


Wani jirgin yakin Rundunar Sojan Sama na Nijeriya da ke kai hare-hare ga Kungiyar Boko Haram ya yi batar dabo, inda ake fargabar cewa watakila ya yi hadari a wani wurin da ba a kai ga ganowa ba zuwa yanzu.

Rundunar Sojan Saman ta tabbatar da aukuwar lamarin da misalin karfe 7 da mintoci na yammacin Larabar nan. Rundunar sojin saman ta ce jirgin yana rakiyar mayakan Bataliya ta 145 ne da ke yaki da ‘yan boko haram a Damasak ta Jihar Borno.

Za mu kawo muku cikakken labarin nan gaba kadan …

Advertisement
Click to comment

labarai

Share This

Share this post with your friends!