Connect with us

LABARAI

Mutum Uku Sun Rasa Ransu A Kamfen Din PDP A Kano

Published

on

Kimanin mutum uku ne suka rasa ransu tare da sumewar mutum fiye da talatin yayin gudanar da yakin neman zaben dan takarar kujerar shugabancin kasa karkashin inuwar jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar, da aka gudanar a yau Lahadi cikin birnin Kano.
Rahotanni sun bayyana cewa an samu salwanta rayukan mutanen ne a sakamakon wani rikici da ya barke tsakanin wasu ‘yan adawa daura da filin wasanni na Sani Abacha da aka gudanar da taron na yakin zabe.
Advertisement
Click to comment

labarai

Share This

Share this post with your friends!

%d bloggers like this: