KASUWANCI
Kamfanin Apple Ya Kulla Yarjejeniyar Biyan Faransa Harajin Euro Miliyan 500

A ranar Talatar da ta gabata, Kamfanin Apple ya sanar da cewar, ya kulla yarjejeniya da mahukuntan kasar Faransa don biyan basussukan shekaru goma da suka wuce, inda hakan ya nuna cewar, Kamfanin shi ne na farko-farko a kasar Amurka da ya kulla yarjejeniyar da kasar ta Faransa dake a kan gaba waen tura nahiyar turai na kara harajin akan kafanonin kire-kere. Wata majiya ta shedawa kafanin dillancin labarai na AFP cewar, kamfain na Apple, ya biya kimanin kudin euro miliyan 500 daidai da dala miliyan 57 don kawo rikicin a cikin watan Disamba. Masu karbar haraji na kasar Faransa a kwana baya sun biciki asusun kamfanin na Apple kuma zata wallafa asusun ga jama’a. kamfaniun na Apple a cikin sanarwar da ya fitar ya ce, “ mun san mahimmancin biyan haraji kuma a daukacin kasashen duniya da muke gudanar da ayyukan mu, muna biyan haraji. Sai dai, mahukuntan kasar ta Faransa, sunki cewa uffan akan maganar . Mahukuntan kasar ta Faransa dake karbar harajin sun jefa kamfanin na Apple a cikin rikita-rikitar rashin biyan haraji. A shekarar 2016, Kamfanin na Apple Hukumar nahiyar ta umarce shi ya biya euro biliyan 13 ga kasar Ireland. Hukumar ta kara da cewa, kamfanin na Apple ya biya harajin da ya kai kashi 0.005 bisa dari na ribar da ya samu a a shekarar 2014 wanda ya yi daidai da euro miliyan 50. Yarjejeniyar tazo ne a daidai lokacin da gwamnatin ta shirya huddar jakandanci ta biyan harajin GAFA, inda kuma aka samu sabanin ra’ayi a tsakain wakilan EU akan yadda kamfanonin zsu biya harajin wanda za’a zuba shi a majalisa a cikin kudurin wannan watan, wanda hakan zai sahfi kamfanonin na kayan da suke sayarwa a fadin duniya na sama da euro miliyan 750 da kuma euro miliyan 25 a Faransa. Zai fara aiki a ranar 1 ga watan Janairu wanda ake sa ran zai haura zuwa euro miliyan 500 a cikin wannan shaekarar. Ministan kudi na kasar Faransa Bruno Le Maire ya yi tambaya a akan yadda kamfanonin zasu biya harajin a karni na 21. Sai dai, yarjejeniyar ta ci tura a tsakanin wakilan EU. Kasashen Ireland, Denmark da kuma Sweden sun rufe shirin saboda tson zuba jari da kuma jan kafa da kasar Jamus take yi akan maganar saboda jin tsoron martanin kasar Amurka na fannin ta na sarrfa motoci. An tura maganan zuwa kungiyar OECD wadda ake tunanin zata zata fito da yarjejeniyar nan da shekarar
-
HANTSI1 day ago
Atiku Barazanar APC
-
RAHOTANNI1 day ago
Ba Mu Da Masaniyar Cafke Wani Da Sakamakon Zabe Na Bogi A Abia, Cewar ‘Yan Sanda
-
MANYAN LABARAI2 days ago
Dage Zabe: Ka Da Mu Karaya Akwai Fata –Saraki Ga Al’ummar Nijeriya
-
BUDADDIYAR WASIKA1 day ago
Baba Buhari, Mu Na Murna Da Tazarce
-
MANYAN LABARAI1 day ago
Ko A Dage Zabe Ko Kada A Dage Sai Mun Kayar Da Buhari, In Ji Kera
-
KASASHEN WAJE9 hours ago
Mayakan Boko Haram 187 Sun Ajje Makamai A Kamaru
-
LABARAI2 days ago
Gwamnati Ta Ba Da Umurnin Sake Bude Kan Iyakokin Kasa
-
LABARAI2 days ago
Dage Zabe: Ba Karamin Mamaki Abun Ya Bani Ba –Atiku