Connect with us

Tauraruwa Mai Wutsiya

Sojojin Sun Karyata Kashe ‘Yan Kasuwa A Aba

Published

on

Rundunar sojojin Nijeriya ta karyata labarun da suke nun cewar wasu sojojin Bataliya ta 144 wadanda suke aikin sun a sintiri, sun harbi asu ‘yan kasuwa, har ma hakan tayi sanadiyar mutuar daya daga cikin su, a kasuwar Aba cikin jihar Abia.
Rundunar ta ci gaba da bayanin cewar ba zata yi wani jinkiri wajen barin wata kungiya ko kuma mutane, sun tunkari sojojin su ba, ba gaira ba dalilili, su hana su yin ayyukan da doka ta dora kansu ga, a ko wanne sako da kuima lungu na kasa.
Shugaban rundunar sojoji ta Nijeriya Laftanan Janar Tukur Buratai makon daya gabata ne, y aba dukkan Shugabannin rundunoni na kasa cewar, kada su kuskura su ji tausayi duk ani ko wasu da suka yi kokarin tada zaune tsaye, saboda kawo tashin hankali lokacin zabe, wannan kuma yana yin magana ne musamman saboda ‘yan kungiyar fafutukar samar da kasar Biafra.
Shugaban kungiyar Nnamdi Kanu bada dadewa bane ya yi wani furuci, inda ya yi kira da ‘yan kungiyar shi , cewar su kauarace ma zaben da aka yi shirin yi ranar 16 ga wtan Fabrairu, maimakonn hakan ma wannan ranar ce za su yi amfani da ita ita saboda yin ko kuma jin sauraren ra’ayiun ‘yan kungiyar dangane da samun kasar Biyafara.
Tun daga waccan lokacin ne sojoji akae samun rahotannin da suke nuna cewar sojoji suna musaguna ma matasan ‘yan kabilar Ibo, musamman ma matasa dake jihar Abia, inda akae ta yada jita-jitar cewar ana cewar an kashe wasu mutane ‘yan kabilar Ibo.
Amma kuma iata rundunar sojojin a wani bayani data daya samu sa hannun mataimakin darekta sashen watsa labarai na 82 Dibision Kanar Sagir Musa, ya bayyana cewar shi rahoton ba gaskiya bane, an yi shine saboda a goga ma ita rundunar ta soja kashin kaji.
Duk da yake dai shi Sagir ya amince da akwai awata ‘yar hatsaniya, wadda ta shafi wasu sojojin Bataliliya144 Duk da yake di shi Sagir ya amince da akwai wani abu wanda ya shafi, wasu Sojjiji wadanda suke yawon suntiri, da kuma wasu ‘yan kasuwaa Asa- Nnentu, wadda kuma kasuwar da ake sayar da abubuwa msu yawa ne Karamar Hukumar Ugwunagbo cikin jihar Abia, amma ya ci gaba da cewar ba wani lokacin da aka yi harbi State a jihar ko kuma aka kashe wani ko wasu ba, ko kuma har suka kai ga yin harbi ko kuma kashe wani ba.
Ya kuma ci gaba da bayanin cewar an dai kamar ‘yan kungiyar masu fukar neman kasar Biyafara su shida, an kuma kai su ne hedikwatar ‘yansanda ta jihar Abia, saboda ayi masu bincike
Advertisement
Click to comment

labarai

Share This

Share this post with your friends!