Connect with us

LABARAI

Jam’iyyar APC Ta Gabatar Da ‘Yan Takarar A Mile 12 Legas

Published

on

‘Yan takara uku masu neman mukamai na kujeru daban daban a karkashin inuwar Jamiyar APC sun gudanar da taron yakin neman zabensu dake tafe a ranar Asabar mai zuwa.
Taron ya gudana a ranar Lahadi da ta gabata a harabar offishin Babbar kusuwar sayar da Kayan gwari dake unguwar Mile 12 ta Jihar Legas mahalarta taron sunhada da sarakunan al-umar yarabawa mazauna wadansu unguwar ni dake cikin Jihar Legas tareda yan siyasar su da al-umar hausawa yan kasuwa yan siyasa filani nufawa igala ibo makada mawaka da raye raye da masu wasan Damben Hausa da sauran wadansu kabilu ma zaunan Legas yanta kar karun da suka hada wannan taron sun hadada Bayo Osinowo mai katarar Kujerar sanata acikin Legas ta gabas da ta kwaransa Rotimi Agunsoya mai takarar kujerar majalisar wakilai mai son wakiltar karamar hukumar Koshofe Ikosi Isheri da kuma Agboyi Ketu da dantakar majalisar dokoki Abdulfatahi Oyosonya
Ajawabinsa na uban taro kuma daya daga cikin yan kwamitin amin tattu na gudanar da kamfen din Buhari da Osunbanjo sannan kuma shugaban babbar kasuwar sayar da kayan gwari Mile 12 ta Jihar Legas Alhaji Haruna Mohmed yabayna cewa wajibine al-umar kasuwar Mile 12 su zabi wadan nan yan ta karkaru bisaga irin gudun mawar da sukeba wannan kasuwa ta Mile 12 a wajan kare mutun cin ta da aiyukan cigaban tad a sauran aiyukan da suka shafi kasuwar
Sannan ya umurci al’ummar Hausawa da yarabawa da sauran kabilun da suke zaune a Nijeriya dasu zabi Buhari domin zama shugaban kasa karo na biyu domin.
Cigaba da samun aiyukan raya kasada kare mutun cin ta aduk fadin Nijeriya acigaba da jawabinsa tsohon shugaban kuma uban kungiyar kasuwar Mile 12 awajan taron Alhaji Isah Mohmed mai shin kafa yabayyana bukatar dake a kwai ga alumar Hausawa da sauran kabilu Nijeriya da sucigaba da zaman lafiya da juna musamman a lokacin gudanarda zaben shugaban kasa a ranar asabar mai zuwa.
Shiko shugaban kungiyar arewa Kwaminiti na jihar Legas Alhaji Mohmed Dan damma yabo ya yi kira ga al’immar Hausawa da sauran kabilu ma zauna Jihar Legas dasu guji gudanar da dukkan abin da zai tada han kalin Jama’a a lokacin gudanar da zabe mai zuwa sannan ya ummurci al’ummar Hausawa ma zauna Legas da sauran kabilu da su zabi jamiyar A.P.C domin samun shugabanci mai kyau jihar Legas da kasa baki daya.
A nasu jawabin yan takarkarun da suka wakilta dan takarar Sanata Bayo Oshinowo sun roki alfarma ga mahalarta taron da su jefa masu kuriunsu a lokacin zabe mai zuwa domin su samu wakilci na gari a sakonsa ga matasan jihar Legas a wajen taron shugaban matasan kungiyar arewa kwaminiti na jihar Legas Dallatun Abeokuta Alhaji Usman Shehu Sampam ya ci gaba da cewa matasan su ci gaba da bin dokoki da oda da kuma kaucema nau in aiyuka masu tayar da han kulan jama’a musamman a lokacin zabe na ranar Asabar mai zuwa sannan kuma su zabi jamiyar APC a kowace kujerar shugabancin kasar nan inji shi da fatan alhairi.
Advertisement
Click to comment

labarai

Share This

Share this post with your friends!

%d bloggers like this: