Connect with us

LABARAI

Kungiyar ASUP Ta Janye Yajin Aiki

Published

on

Kungiyar malaman kwalejin kimiyya wato Polytechnics (ASUP) ta janye yajin aikin da ta shafe watanni biyu tana yi, bisa gazawar gwamnatin tarayya na cika yarjejeniyar da ta kulla da kungiyar tun a cikin shekarar 2017.

Da ya ke jawabi ga manema labarai bayan kamala taron shugabannin kungiyar (NEC) da aka yi yau Talata, a Abuja, sakataren ASUP, Usman Dutse, ya bayyana cewa sun janye yajin aikin da suka tsuduma watanni biyu da suka gabata.

Ya bukaci dukkan ‘ya’yan kungiyar su koma bakin aikin su daga gobe, Laraba
Advertisement
Click to comment

labarai

Share This

Share this post with your friends!

%d bloggers like this: