Connect with us

MANYAN LABARAI

Buhari Ya Gana Da Gwamnonin APC A Fadar Aso Rock 

Published

on

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi wata ganawar sirri da gwamnonin jam’iyyar APC su bakwai a fadar shugaban kasa, wato Aso Villa, ganawar ta biyo bayan kammala zabukkan gwamnoni da na ‘yan majalisar jiha.

Gwamnonin sun hada da Kayode Fayemi (Ekiti), Yahaya Bello (Kogi), Abubakar Badaru (Jigawa), Nasir el-Rufai (Kaduna), Atiku Bagudu (Kebbi), Abdulaziz Yari, Zamfara da Kassim Shetima na jihar Borno.

A biyo mu don samun cikakkun labarai….
Advertisement
Click to comment

labarai

Share This

Share this post with your friends!