Connect with us

MANYAN LABARAI

PDP Ce Ta Lashe Zaben Gwamnan Jihar Sokoto

Published

on

Gwamnan jihar Sokoto mai ci, Aminu Waziri Tambuwal ne ya sake lashe zaben gwamnan jihar Sokoto a karo na biyu, Tambuwal ya doke abokin karawar shi Ahmad Aliyu na jam’iyyar APC da kuri’u 341.

Tambuwal ya samu kuri’u 51,2002, a yayin da shi kuma Ahmad Aliyu ya samu kuri’u 51,1661.

A biyo mu don samun cikakkun labarai….
Advertisement
Click to comment

labarai

Share This

Share this post with your friends!