Connect with us

Da dimi-diminsa

Gwamna Yari Na Ruwa: Kotu Ta Soke Zaben Fid Da Gwanin APC Na Zamfara

Published

on

A yau ne kotun daukaka kara ta yi watsi da zaben fid da gwanin APC na jihar Zamfara.

Kotun wacce zauna a Sakkwato ta haramta kujerun Gwamna da ‘yan majalisun da aka yi zabensu a shekarar 2019. Wanda hakan ke nufin Gwamna Yari da ‘yan takararsa suna ruwa.
Advertisement
Click to comment

labarai

Share This

Share this post with your friends!