Connect with us

LABARAI

Kauran Bauchi Ya Dauki Lauyoyi 65 Don Kare Nasarar Lashe Zaben Gwamna

Published

on

Zababben gwamnan Bauchi, Sanata Bala Muhammad ya ce, shi tuni ma ya hango nasarar karar da Gwamna mai ci, Barista Muhammad Abubakar da jam’iyyar APC suka shigar gaban kotun kararrakin zabe, a cewar Sanata Bala wannan nasara ce kawai gareshi.

Sanata Bala ya bayyana hakan ne a yayin da yake ganawa da manema labarai yau Asabar, bayan da ya dauki lauyoyi har guda 65, biyar daga cikinsu manyan lauyoyi ne wato (SAN) don kare nasarar tashi a gaban kotun kararrakin zaben.

‘Har yanzu ba a kawo mana bukatar kotun ba, don haka har yanzu bamu san mai ake tuhumar mu ba, in suka kawo mana takardar kotun za mu san mai ake ciki.’ inji Kaura
Advertisement
Click to comment

labarai

Share This

Share this post with your friends!