Connect with us

RAHOTANNI

Akwai Sake Tsakaninmu Da ’Yan China –Bature Abdulazeez

Published

on

An bayyana cewa yadda cinikayya ke tafiya tsakanin al’umma kasar Sin (chana) akwai gagarimar matsaala dake bukatar shugaban kasa Muhammad Buhari ta ofishin Ministan ciniki da sauran hokumomi masu ruwa da tsaki su duba na magance wanna matsala da ke neman mai da al’ummar Nijeriya bayi masu bauta kawai ta yadda Al’umman Nijeriya ke amfani kayan kasar chana 100 bisa 100 inda al’ummar china ke siyan kaya da bai wuce kasha 3 cikin 100 ba, duk da tarin albarkar ma’adanai da sauransu da Allah ya baiwa kasarmu Najeriya, wannan babban matsalace kuma akwai sake amba mai kaza kafa!!!
Wannan bayanin ya fito ne daga bakin shugaban kungiyar yan kasuwa na kasa Dakta Alhaji Abdulaziz danbature mai gwanjo alokacin yake bayyana ra’ayinsa tattaunawa da kungiyar masu masana’antu ta kasa MAN karkashin shugabancin inginiya Mansur Ahmad Tashirya A kano dan lalibo hanyoyin farfa do da masa’antun da suka durkushe tayi a kano a wannan lokaci.
Haka kuma Dakta Abdulaziz Danture yace idan ba’a dau matakiba to talauci da rashin tsaro da fasara zasu mamaye Nijeriya fiye da yadda ake a yanzo domin kuwa za’awayi gari duk masana’antu mu sun durkushe gaba daya a kano da kasa baki kaya inda kuma danbature ya mikaya mai martaba sarkin kano malam Muhammad Sunusi Na II takardun wannan kurafi domin mikasu gaba.
A karshe Sarkin kano yayi dogon Bayani yadda za’a farfado da tattalin arzikin Nijeriya ya hanyar bin ka’idojin ciniki yadda ya kama ta ayi wanda yadace da shari’a dakuma kasuwanci zamani, inda shugaban MAN na kasa yace yanzu haka a kano arrufe kamfanoni sama da 400 daga 1999 zuwa 2019.
Advertisement
Click to comment

labarai

Share This

Share this post with your friends!