Connect with us

LABARAI

Jerin Sunan ‘Yan Nijeriya Da Ke Jiran Hukuncin Kisa A Saudiyyah

Published

on

Sama da makwanni biyu ke nan da wata ‘yar Nijeriya mai suna Kudirat Adeshola Afolabi hukumomin Saudiyya suka kashe sakamakon zarginta da safarar miyagun kwayoyi zuwa cikin kasar Saudiyyar.

Rahotanni sun tabbatar da cewa: akwai ‘yan Nijeriya 23 da ke zaman jiran a zartar musu da hukuncin kisa a gidajen yarin Saudiyyar bisa wadannan zarge-zarge.

‘Yan Nijeriyar da ake zargi, rahotanni sun nuna cewa; an kama su ne a tsakanin shekarar 201 6zuwa 2017 a mabambanta tasoshin jiragen saman kasar Saudiyyar bisa zargin suna safarar miyagun kwayoyin.

A dokokin kasar Saudiyyar, duk wanda aka kama da zargin safarar kwayoyi, hukuncinsa kisa ne.

 

Ga jerin sunayen ‘yan Nijeriyar da ke jiran zartar da hukuncin kisa a kan su;

 

Adeniyi Adebayo Zikri

Tunde Ibrahim

Jimoh Idhola Lawal

Lolo Babatunde

Sulaiman Tunde

Idris Adewuumi Adepoju

Abdul Raimi Awela Ajibola

Yusuf Makeen Ajiboye

Adam Idris Abubakar

Saka Zakaria

Biola Lawa

Isa Abubakar Adam

Ibrahim Chiroma

Hafis Amosu

Aliu Muhammad

Funmilayo Omoyemi Bishi

Mistura Yekini

Amina Ajoke Alobi

Kuburat Ibrahim

Alaja Olufunke Alalaoe Abdulqadir

Fawsat Balagun Alabi

Aisha Muhammad Amira

Adebayo Zakariya.
Advertisement
Click to comment

labarai

Share This

Share this post with your friends!