Connect with us

Da dimi-diminsa

Buhari Zai Tafi Saudiyya Don Yin Umarah

Published

on

A gobe ne shugaban qasa Muhammadu Buhari zai tafi Saudiyya don gudanar da ibadar Umarah.Wannan sanarwar na qumshe a takardar manema labarai da Babban mai magana da yawun Shugaban Kasar, Garba Shehu ya fitar a yammacin yau.
Advertisement
Click to comment

labarai

Share This

Share this post with your friends!