Connect with us

LABARAI

INEC Ta Sauya Ranar Zaben Gwamna Na Kogi Da Bayelsa

Published

on

Hukumar zabe mai zaman kanta (INEC), ta ayyana ranar 16 ga watan Nuwamba, mai zuwa a matsayin ranar da za a gudanar da zaben gwamna a jihohin Kogi da Bayalsa.

An dage zaben ne daga ranar 2 ga watan Nuwamba zuwa ranar 16 ga watan, darektan zabe na kasa Mista Festus Okoye ne ya sanar da haka a wata sanarwa da ya fitar da yammacin yau Alhamis.

Hukumar ta dage zaben ne sakamakon korafe-korafe da aka shigar gabanta.inec
Advertisement
Click to comment

labarai

Share This

Share this post with your friends!