Connect with us

KASUWANCI

Kadarar Fansho Ta Karu Zuwa Naira Biliyan 29 A Zango Na Daya—Rahoto

Published

on

Bayanan da aka samo daga Hukumar Fansho ta kasa sun nuna cewar,  kadarorin fansho sun karu zuwa Naira biliyan daga naira biliyan 8.74.

Bayanan na Hukumar ta PenCom, ya nuna cewar,  an sanya asusn  ma’aikatan da sukayi ritaya su 11,000 a cikin farkon zangon wannan shekarar.

Shirin na ma’aikatan da suka shiga zuba kudin su a cikin asusun, ya kai miliyan 8.46 a cikin watan Janairu zuwa miliyan 8.57 a cikin watan Maris.

Bugu da kari, a fannin masana’antun gwamnati ykadar ta karu daga 2.35 a cikin watan Janairu zuwa miliayn  2.37 a cikin watan Maris, inda kuma na masu fannin masu zaman kansu ya kai daga miliyan 3.62 zuwa miliyan  3.68 duk a cikin farkon zangon shekarar.
Advertisement
Click to comment

labarai

Share This

Share this post with your friends!

%d bloggers like this: