Connect with us

KASUWANCI

Za A Cike Gibin Samar Da Motocin Lantarki A Shekaru Uku – NERC

Published

on

A bisa bayanan da aka samo daga Hukumar da ke kula da rabar da wutar lantarki ta kasa, NERC, ta nuna cewa, gibin da a ke da shi a yanzu na samar da mitar wutar lantarki a kasar nan a cikin watan Afirilun shekarar 2019, ya kai kimanin 5,046,906, idan aka kwatan ta da jimlar masu amfani da wutar lantarkin 8,840,801, inda hakan ya kai kashi 57 bisa dari na karancin mitocin da ake fama dashi.
Shugaban Hukumar ta NERC Mista James Momoh ya sanar da cewa, ciki gibin na mitocin wutar lantarki a c ikin kasar nan, za’a mcike hakan a cikin shekaru uku masu zuwa.
Mista James Momoh ya sanar da hakan ne a lokcin taron yaye dalibai 38 da kamfanin sarrafa mitocin wuta MEMMCOL ya shirya.
Shugaban Hukumar ta NERC Mista James Momoh Momoh wanda Janar Manaja na sashen hudda jama’a na hukumar Shittu Shuaib ya wakilce shi a gurin taron ya ci gaba da cewa, shirin na samar da mitocin na obider MAP, ana kaddamar dashi ne a cikin watan Mayu.
An gudanar da taron ne a masana’antar kamfanin MEMMCOL dake a yankin Orimerunmu cikin jihar Ogun.
Shugaban Hukumar ta NERC Mista James Momoh ya kara da cewa, gibin ya kai miliayan 5.04 kuma ana sa ran za’a kawo karashen sa nan da cleared by 2022 sakamakon samar da shirin MAP da ya fara aiki a cikin Mayu.
A cewarsa, samar da mitocin shine babban abin damuwa hiukumar da kuma Gwamnatin Tarayya, inda ya yi nuni da cewa, a saboda hakan, hukumar ta samar da matakai, musaman ta hanyar shirn MAP a shekara 2018.
Bayanan hukumar sun kuma nuna cewa a yanzu ana da gibin na mitocin tun a watan Afrilun 2019 da ya kai kai.
Kimanin 5,046,906, idan aka kwatatan da yawan masu amfani da wutar lantarkin su 8,840,801, inda kuma hakan ya kai kashi 57 bisa dari na gibin mitocin.
Shugaban Hukumar ta NERC Mista James Momoh Momoh ya yi nuni da cewa, wannan kalubalen da ake fuskanta ana sa ran, za’a mangance ta a cikin shekaru uku masu zuwa idan har kamfanonin rabar da wutar suka wanzar da shirn rabar da mitocin wutar lantarkin a daukacin gfadin kasar nan.
Shi kuwa a nasa jawabin a gurin ya yen Shugaban kamfanin na MEMMCOL Kola Balogun, ya jadda mahimcin samar ta tsararrun mitocin wutar a daukacin fadin kasar nan.
Shugaban kamfanin na MEMMCOL Kola Balogun ya ci, tun lokacin da aka kafa shirin horarwar na MOMAS a kungiyance, ya jima ana damawa dashi a fannin ba wai da nufin tara kudi ba amma don rage kalubalen day an Nijeriya suke fuskanta na rashin samun mitocin wutar lantarkin.
A cewar Shugaban kamfanin na MEMMCOL Kola Balogun, “ Zamu iya yin tunkaho wajen cewa, mune kawai kamfanin na cikin gida da muke sarrafa mitocin wutar lantarki da hakan zai kai kashi 100.”
Shugaban kamfanin na MEMMCOL Kola Balogun ya yi kira ga kamfanonin dake rabar da wutar lantarki da kuma gwamnati dasu yi aiki tare da masana’antun dake sarrafa mitacin wutar lanarki musammna don gudanar da bincike.
A karkashin shirin rabar da mitocin na MAP wanda za’a dinga kafawa a a cikin kwanuka goma.
Advertisement
Click to comment

labarai

Share This

Share this post with your friends!

%d bloggers like this: