Connect with us

LABARAI

Shugabannin Kasashen Afrika 11 Suka Halarci Taron Ranar Dimokradiyya A Nijeriya

Published

on

Akalla shugabannin kasashen Afrika goma sha daya ne suka halarci taron sabuwar ranar Dimokradiyya ta Nijeriya da ya gudana a yau Laraba a birnin tarayya Abuja.

Daga cikin shugabannin kasashen sun hada da; shugaban kasar Jamhuriyyar Chadi, shugaba Mohamed Ould Abdel Aziz na Mauritaniya, shugaba Paul Kagame na Rwanda, shugaba George Weah  na Liberiya, shugaba Denis Sassou Nguesso na Congo da shugaba Nana Akufo-Addo na Ghana.

Sauran sun hada da; Emmerson Mnangagwa na Zimbabwe, Macky Sall na Senegal, Adama Barrow na Gambiya da kuma shugaba Mahamadou Issoufou na jamhuriyyar Nijer, tare da Firaministan Yuganda Ruhakana Rugunda.

 
Advertisement
Click to comment

labarai

Share This

Share this post with your friends!