Connect with us

WASANNI

Arsenal Ta Sanar Da Ljungberg A Matsayin Mataimakin Emery

Published

on

A yau Litinin ne kungiyar kwallon kafa ta Arsenal ta bayyana tsohon dan wasanta na tsakiya, Freddie Ljungberg a matsayin sabon mataimakin kociyan kungiyar Unai Emery, Ljungberg, wanda ya dawo Arsenal a matsayin kocin kungiyar ‘yan kasa da shekara 23 a shekarar da ta wuce.
Tsohon mataimakin kocin kgiyar Steve Bould zai koma mai horar da yan kasa da shekara 23 sannan zai yi aiki da Per Mertesacker don taimaka masa wajen zabo matasan yan wasa. Ljungberg ya buga wa Arsenal wasa daga 1998 zuwa 2007 sannan ya buga wasanni 325 ya kuma zura kwallaye 71 sannan ya lashe kautar gwazon dan wasan gasar Firimiya a kakar wasa ta 2001/2002.
Advertisement
Click to comment

labarai

%d bloggers like this: