Connect with us

Da dimi-diminsa

Yau A Ke Ci Gaba Da Shari’ar Ganduje Da Abba Gida-gida

Published

on

A yau ne a ke ci gaba da Sauraron shari’ar zaben Gwamna ta Jihar Kano, a gaban kotun sauraron kararrakin zabe.

Shari’ar wacce ta fi jan hankali ita ce, ta zargin magudi da jam’iyyar PDP ke yi wa takwararta jam’iyyar APC. Inda Abba Gida-gidan PDP ke ikirarin cewa, Dr. Abdullahi Umaru Gandujen APC ya yi amfani da karfi wurin murde zagaye na biyu na zaben gwamnan da aka gudanar a ranar 23 ga watan Maris din 2019.

Koma dai mene ne, yau za a fara fafata asalin fadan. Ku ci gaba da kasancewa tare damu don jin yadda za ta kaya.
Advertisement
Click to comment

labarai

%d bloggers like this: