Connect with us

Da dimi-diminsa

An Kashe Dan Shi’a Daya Wurin Zanga-zanga Yau A Kaduna

Published

on

An sake samun salwantar rai yau a wurin Zanga-zangar neman gwamnati ta saki Malam Al-Zakzaky a Jihar Kaduna.

Mabiya Malamin sun tabbatarwa da LEADERSHIP A Yau cewa an kashe musu mutum daya mai suna Ahmad a wurin Zanga-zangar tasu ta yau.

Ya zuwa hada wannan rahoton dai, da dama daga cikin ‘yan shi’ar sun samu raunuka a yayin muzaharar.
Advertisement
Click to comment

labarai

Share This

Share this post with your friends!

%d bloggers like this: