Connect with us

WASANNI

Barcelona Ta Sayi Griezmann Daga Atletiko

Published

on

Kungiyar kwallon kafa ta Barcelona ta tabbatar da sayan dan wasan gaba na Atletico Madrid, Antonio Griezmann bayan ta biya kudinsa wato Fam miliyan 107 kamar yadda farashinsa yake.

Bayan kammala kakar wasan da ta gabata ne dai dan wasan ya bayyanawa kungiyarsa ta Atletico Madrid cewa bazai cigaba da zaman kungiyar ba kuma yanason sake sabuwar rayuwa.

Tun a kakar wasan data gabata Barcelona taso daukar Griezmann, dan kasar Faransa sai dai daga baya yace zai cigaba da zaman kungiyar saboda dakatarwar da akayiwa Atletico din ta hanata sayan yan wasa.

Karin bayani zai biyo baya…
Advertisement
Click to comment

labarai

Share This

Share this post with your friends!